Mun kasance tare da -Manzon Allah tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi- a.
Daga Zaid bin Thabit, yardar Allah ta tabbata a gare shi, wanda ya ce: Mun kasance muna rubuta Alqur’ani tare da Manzon Allah, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, kuma Manzon Allah, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya ce: “Albarka ta tabbata a gar…

