Ya Abubakar, me kake zato da mutum biyun da Allah Shi ne na ukunsu
Daga Abubakar al-Siddiƙ - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Na kalli digadigan mushrikai akan kawunanmu alhali mu muna cikin kogo, sai na ce: Ya Manzon Allah da a ce ɗayansu zai kalii digadigansa zai ganmu a ƙarƙashin digadigansa, sai ya ce: «Ya Abubakar, me kake zato da…

