”
#5541HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Anas -Allah yayarda da shi- cewa shi ya ce da Sabit -Allah ya yi masa rahama: bana yo maka Rukya ba da rukyar Manzon Allah -Amincin Allah a gareshi-? ya ce E , yace: "Ya Ubangiji Mai renon Mutane, mai tafiyar da cuta, ka warkar kaine mai warkawa, babu ma…
”
#5542HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Nana A'isha uwar muminai - Allah Ya yarda da ita - ta ce: Manzon Allah - tsira da a mincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance idan ya zo wajan mara lafiya yana yi masa addu'a zai ce : «Ya Ubangijin mutane Ka tafiyar da tsanani, Ka warkar, Kai ne Mai warkarwa,…
”
#5647HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Sauban -Allah ya yarda da shi- daga Annabi -Tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- ya ce: "Lallai Musulmi idan ya gaida Dan Uwansa Musulmi yana cikin fukakukan Al-jannah har sai ya dawo, aka ce ya manzon Allah Me nene Khurfar Al-jannah? ya ce: Fuk…
”
#5658HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Ɗan Umar - Allah Ya yarda da su - cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Lallai cewa kwatankwacin ma’abocin Alƙur'ani kamar kwatankwacin ma'abocin dabaibayayyun raƙuma ne, idan ya kula da su sai ya riƙesu, idan kuma ya sakesu sai…
”
#5659HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Anas -Allah ya yarda da shi- "cewa shi ya wuce Yara sai yayi musu sallama, ya ce Annabi ya kasance yanayin hakan
”
#5732HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Abu huraira -Allah ya yarda da shi -daga Annabi: "Duk wanda aka bashi Raihan, to kada yaki karba, saboda yana saukin dauka, ga kuma dadin Kamshi"
”
#5733HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Anas Ɗan Malik Allah Ya yarda da shi Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya kasance ba ya ƙin karɓar turare.
”
#5738HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi Dan Umar - Allah ya yarda da shi - zuwa ga Annabi : "Cewa Manzon Allah-Tsira da Amincin Allah su Tabbata a gareshi- Annabi ya hana tafiya da Qur'ani zuwa garin Abokan Gaba
”
#5798HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Anas Ɗan Malik - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: Lalle Allah Yana yarda da bawanda idan ya ci abin ci, yana gode masa a kai, ko in ya sha abin sha sai ya gode masa akan hakan.
”
#5808HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi Dan Amr - Allah Ya yarda da su -: Cewa wani mutum ya tambayi Manzon Allah -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi: Wanne aiki ne ya fi a Musulunci? ya ce: "Ka ciyar da abin ci, ka yi sallama ga wanda ka sani da wanda baka sani ba".
”
#5905HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi: "Ya Ubangiji ina neman tsari da kai daga yinwa, saboda cewa ita ce mafi muni daga..., kuma ina neman daga kai daga Ha'inci
”
#5912HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Bn Abbas -Allah ya yarda da su-- cewa Ali Bn Abu Dalib -Allah ya yarda da shi- ya futo daga gurin Manzon Allah ya cikin ciwonsa, sai Mutane suka: "Ya kai baban Hassan, yaya Annabi ya wayi gari? ya ce: ya wayi gari cikin godiya da kuma jin sauki: