"Ya kai baban Hassan, yaya Annabi ya wayi gari? ya ce: ya wayi gari cikin godiya da kuma jin sauki:
Choose an available translation of this Hadeeth
Hadeeth text
An rawaito daga Bn Abbas -Allah ya yarda da su-- cewa Ali Bn Abu Dalib -Allah ya yarda da shi- ya futo daga gurin Manzon Allah ya cikin ciwonsa, sai Mutane suka: "Ya kai baban Hassan, yaya Annabi ya wayi gari? ya ce: ya wayi gari cikin godiya da kuma jin sauki:
Attribution
Categories
Share hadeeth
Sharing options · 0 Total shares

