Kada ku shiga mazaunan waɗanda suka zalinci kawunansu, sai dai idan kun kasance kuna masu kuka
Daga Abdullahi ɗan Umar - Allah Ya yarda da su - ya ce: Mun wuce tare da manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - akan Hijr (gidajen Samudawa), sai manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce mana: "Kada ku shiga mazaunan waɗan…

