”
#6275HadeethEnc[Hasan ne]
An karbo daga Abdullahi Ɗan Mas’ud Allah ya yarda da shi ya ce: Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: "Duk wanda ya karanta wani harafi daga littafin Allah, to, yana da lada, kuma kowane lada za a ninkashi goma. amma ba zan ce Alif Laam Meem h…
”
#6329HadeethEnc[Ingantacce ne]
"Idan Allah ya so yiwa wasu Mutane Azaba, sai Azabar ta sami wadanda suke cikin su, Sannan sai a tashe su a kan Ayyukansu"
”
#6331HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi ɗan Amr ɗan Aas - Allah Ya yarda da su - cewa shi ya ji Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - yana cewa: "Lallai cewa zukatan 'ya'yan Adam dukkansu (suna) tsakanin yatsu biyu daga yatsun (Ubangiji) al-Rahman, kamar zuciya ɗaya, yana…
”
#6334HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawito daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce:Al-janna da wuta sun kai kara, sai Aljanna ta ce: Raunana ne da miskinai zasu shige ni, Sai wuta ta ce: Ni kuma Jabberan Mutane da Masu girman kai…
”
#6335HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Suhail, ya ce: Abu Saleh Ya kasance yana Umartarmu idan dayan mu zai bacci ya kwanta akan bangaren sa na dama, sannan ya ce: "ya Allah Ubangijin Sammai da Kasa kuma Ubangijin Al-arshi Mai girma, Ubangijin kowa ne abu, wanda ya Kawayar iri da kuma kwallon…
”
#6367HadeethEnc[Ingantacce ne duka Riwayoyin nasa guda biyun]
Daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- daga Manzon Allah SAW ya ce: "Mutane Kamar Ma'adanan Zinare da Azurfa ne, Mafifitanku a Jahiliyya sune Mafifitanku a musulunci idan Sukai Ilimi, Kuma Rayuka Kamar Rundunar yaki ce, duk wanda suka San juna sai su Saba, wanda kuma…
”
#6372HadeethEnc[Sanadi nsa Hasan ne]
An rawaito daga Anas Bn Sirin ya ce: "Na Kasance tare da Anas Bn Malik -Allah ya yarda da shi- a wajen wasu Mutane Maguzawa, sai aka zo da Alawa a cikin Daro na Azurfa, amma bai Sha ba"
”
#6379HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Wanda ya rantse sai ya ce a cikin rantsuwarsa: Na rantse da Lata da Uzza, to ya ce: Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, wanda ya ce wa abokinsa: Zo…
”
#6386HadeethEnc[Ingantacce ne duka Riwayoyin nasa guda biyun]
An rawaito daga Al-Sa'ib Bn Yazid -Allah ya yarda da shi- yace: "Yayin da Annabi SAW ya iso Madina- daga yakin Tabuka Mutane sun tare sai na tare shi tare da Yara, kuma a cikin wata Riwayar ya ce:"Mun tafi mu taro Annabi SAW tare da Yara a Thaniyat Al-Wadaa"
”
#6390HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Jabir Bn Abdullahi -Allah ya yarda da su- ya ce: anzo da Mahaifina ga Annabi SAW anyi Masa Kacha Kacha, aka ajiyeshi a gabansa; sai na tafi in bude Fuskarsa sai Mutane na suka hana ni sai Manzon Allah SAW yace: "Mala'iku basu gushe ba suna yi masa suna y…
”
#6454HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi -: Lallai cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Shin kun san waye muflis (wanda aka yi wa wasoso)? suka ce: Muflis a cikinmu wanda ba shi da dirhami ko kaya, sai ya ce: "Lallai cewa muflis daga…
”
#6461HadeethEnc[Ingantacce ne]
Idan Bawa ya Kusance ni da dani daya, sai nima na kusanceshi da tsawon Hannu, idan kuma ya kusance ni da tsawon danin Hannuwa biyu, kuma idan yazo mun yana mai tahowa sai in zo masa ina mai Sassarfa