”
#6462HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Abu Musa Al-ash'ari -Allah yarda da shi- Zuwa ga Manon Allah SAW "Idam Ranar Al-kiyama ta Kasance Allah ai Tura ga kowane Musuli Bayahude daya Ko banasare, sai yace wannan ne zaiFansheka daga Wuta" Kuma a cikin wata riwayar: "Wasu mutane zasu a Ranar Al-…
”
#6469HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi -: Lallai cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Wata rana wani mutum yana tafiya a wata hanya, sai ya samu reshen wata ƙaya a kan hanyar, sai ya kawar da shi, sai Allah Ya yaba masa Ya kuma gaf…
”
#6614HadeethEnc[Hasan ne da wani Sanadin]
Daga Abdullahi ɗan Mas’ud - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Kada ku riƙi gona sai ku yi kwaɗayin duniya".
”
#6763HadeethEnc[Hasan ne]
An rawaito daga Abdullahi Bn Akim -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi "Duk wanda ya danfaru da wani abu to za'a jibanta shi zuwa gare shi"
”
#6820HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi ɗan Mas’ud - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Na ji Annabi - tsira da amincin Allah su tabbbat a gare shi - yana cewa: "Allah Ya ni'imtar da mutumin da ya ji wani abu daga gurimmu sai ya isar da shi kamar yadda ya ji, da yawa wanda aka isarwa yana zama mafi…
”
#6821HadeethEnc[Ingantacce ne duka Riwayoyin nasa guda biyun]
Daga Anas, Allah ya yarda da shi, ya ce: Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya rubuta layi, kuma ya ce: “Wannan mutumin mutuncinsa ne, kuma yayin da yake haka, lokacin da mafi kusanci. layi ya zo. " Daga Ibn Masoud - Allah ya yarda da shi - ya ce: A…
”
#6829HadeethEnc[Ingantacce ne]
Dafa Abu Sa;id -Allah ya yarda da shi- ya ce Manzon Allah SAW ya ce: " Ya kusanta ya kasance mafi Alkairin Dukiyar Musulmi iya ce Dabbobinsa da yake kiwansu a gefen duwatsu, da wuraren ruwa don ya tsira da Addininsa daga Fitina"
”
#6979HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Ibn Umar -Allah ya yarda da su- ya ce Manzon Allah SAW ya ce: "Mafi Qaryar Qarya cewa a Mutum ya nunawa Idanuwansa abunda basu gani ba"
”
#6982HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Samura ɗan Jundub da Mugira ɗan Shu'ubah - Allah Ya yarda da su - sun ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Wanda ya zantar da wani Hadisi daga gareni yana ganin cewa shi ƙarya ne to shi yana ɗaya daga cikin maƙaryata".
”
#6983HadeethEnc[Ingantacce ne]
A kan Asmaa - Allah ya yarda da ita -: Wata mata ta ce: Ya Manzon Allah, ina da rauni, don haka zan sami fikafi idan na jure daga mijina ban da wanda ya ba ni? Annabi mai tsira da amincin Allah ya ce: "Wanda ya wadatu da abin da ba a ba shi ya sanya tufafin karya biyu b…
”
#6984HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abi huraira Allah ya yarda dashi daga Manzon Allah tsira da amincin Allah su qara tabbata a gare shi ya ce: "Bai Kamata Musulmi ya zamanto mai yawan tsinuwa ba"
”
#6985HadeethEnc[Hasan ne]
Daga Samtah Bn Jundub -Allah ya yatda da shi- zuwa ga Manzon SAW "Kada ku kuyi tsinuwa da tsinuwar Allah ko da Fushinsa ko da Wuta"