Idam Ranar Al-kiyama ta Kasance Allah ai Tura ga kowane Musuli Bayahude daya Ko banasare, sai yace wannan zai kwanceka daga Wuta
Choose an available translation of this Hadeeth
Hadeeth text
An rawaito daga Abu Musa Al-ash'ari -Allah yarda da shi- Zuwa ga Manon Allah SAW "Idam Ranar Al-kiyama ta Kasance Allah ai Tura ga kowane Musuli Bayahude daya Ko banasare, sai yace wannan ne zaiFansheka daga Wuta" Kuma a cikin wata riwayar: "Wasu mutane zasu a Ranar Al-kiyama da Zunubai Kwatankwacin Duwatsu kuma Allah zai gafarta Musu"
Attribution
Categories
Share hadeeth
Sharing options · 0 Total shares

