Ya kusanta ya kasance mafi Alkairin Dukiyar Musulmi iya ce Dabbobinsa da yake kiwansu a gefen duwatsu
Choose an available translation of this Hadeeth
Hadeeth text
Dafa Abu Sa;id -Allah ya yarda da shi- ya ce Manzon Allah SAW ya ce: "
Ya kusanta ya kasance mafi Alkairin Dukiyar Musulmi iya ce Dabbobinsa da yake kiwansu a gefen duwatsu, da wuraren ruwa don ya tsira da Addininsa daga Fitina"
Explanation
Attribution
Categories
Share hadeeth
Sharing options · 0 Total shares

