”
#6986HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Abu Al-darda'a -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi SAW: "Lallai Bawa idan ya La'anci wani abu, sai la'antar ta tashi zuwa sama, sai a rufe kofofin Sama a hanata shiga, sannan sai ta dawo Qasa, sai a toshe mata kofa, sai ta duda hagu da Dama, idan bata…
”
#6987HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Imran bn Al-Husayn - Allah ya yarda da shi - wanda ya ce: Yayin da Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya kasance a kan wasu daga cikin tafiye-tafiyensa, kuma wata mata daga Ansar tana kan rakumi, ta busa, sai ta tsine mata, sai Manzon All…
”
#8268HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- yace: "Saihan da Jihan da Furat da Nil baki xayan su kogunan Al-janna ne"
”
#8289HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi Dan Amr - Allah Ya yarda da su - cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Masu jin ƙai (Ubangiji) Al-Rahman yana jin ƙansu, ku ji ƙan mutanen ƙasa wanda ke sama zai ji ƙanku".
”
#8294HadeethEnc[Hasan ne]
Daga Abdullahi ɗan Amru ɗan Ass - Allah Ya yarda da su -: Daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - cewa shi ya kasance idan ya shiga masallaci sai ya ce: "Ina neman tsarin Allah Mai girma, da fuskarSa Mai girma, da sarautarSa daɗaɗɗiya, daga Shaiɗan a…
”
#8297HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- cewa Manzon Allah SAW ya kasance idan ya xago da kansa daga Raka'ar Qarshe, yana cewa: "Allah ka kuvutar da Ayyash Bn Abi rabi'a Ya Ubanhiji ka kuvutar da Sakamah Bn Hisham Ya Ubangiji ka kuvutar da Al-walid Bn Alwalid, Ya Ubangi…
”
#8305HadeethEnc[Hasan ne]
Daga Abu Sa'id Al-Khudri -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Manzon Allah "Lallai shaixan ya ce: Na rantse da Girmanka Allah, ba zan gushe ba ina vatar da Bayinka, matuqar dai rayukansu suna jikinsu, Ubangiji ya ce: Na rantse da Girmana da Xaukaka ta ba zan gushe ba ina gaf…
”
#8309HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi Bn Umar -Allah ya yarda da su- zuwa ga Manzon Allah "Kuji Tsoron Addu'ar Wanda aka Zalunta saboda tana rashi zuwa Sama kamar tartsatsin Wuta"
”
#8313HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Hurairah - Allah ya yarda da shi - da isnadi mai yaduwa: “Aljanna da Jahannama suna cikin bukata, sai Wuta ta ce:“ Masu girman kai da masu girman kai sun birge ni, sai Sama ta ce: Me aka yi? Ina da cewa sai mutane masu rauni, faɗuwarsu, da kishinsu ne kawai suk…
”
#8314HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira =Allah ya yarda da shi- zuwa ga Manzon Allah: "Allah Maxauakai yana cewa idan bawa na ya so yin savo, kada ku rubuta shi har sai ya aikata, idan kuma ya aikata shi to ku rubuta masa kwatankwacinsa, kuma idan ya barshi saboda ni to ku rubuta masa lada, k…
”
#8316HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Musa -Al-ash'ari Allah ya yarda da shi zuwa ga Manzon Allah:-"Aljannatai guda biyu kwanikansu na Azurfa, da abunda yake cikinsu, da Kuma Aljannatai guda biyu kwanukansu na Zinariya, da abunda yake cikinsu, kuma abunda yake tsakanin Mutane da abunda yake tsakani…
”
#8318HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- Cewa shi ya ambaci wani Mutum daga cikin Bani isra'ila, ya tambayi wasu daga cikin Bani Isra'ila cewa ya ranta masa Dinari dubu, sai ya ce: kazo mun da shaidu da zan kafa shaida da su, sai ya ce: Allah ya bisa Shaida, yace: to ka…