”
#3516HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Jabir Dan Abdullah mutumin Madina -Allah ya yarda da su- yace: "Annabi tsira da amincin Allah ya kasance yana yin sallar Azahar a lokacin garjin rana, yakan sallaci La'asar lokaci da rana ta yi garau, Magariba kuma in rana ta fadi, Issha'i kuma wani lokacin ya ggag…
”
#3518HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Mu'az Bin Jabal -Allah Ya yarda da shi -: Cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya riƙe hannuna, sai ya ce: "Ya Mu'az, wallahi lallai ni ina sonka", sai ya ce: "Ina yi maka wasicci ya Mu'az bayan kowace sallah kada ka bar faɗin: Ya Allah…
”
#3528HadeethEnc[Ingantacce ne]
an karbo daga Abdullahi dan Abbas Allah ya yarda dasu yace: "na kwana a wajan Gwaggwona Maimuna,sai Manzan Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi ya tashi da daddare yana salla,sai na tsaya a hagunsa.sai ya ruko kaina ya tsayar dani a damansa".
”
#3529HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Ummu Kais Bint Mihsan -Allah Ya yarda da ita -: Cewa ita ta zo da wani ɗanta ƙarami bai fara cin abinci ba zuwa ga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -, sai Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya zaunar da shi a ƙirj…
”
#3530HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Juhaifa Wahb Dan Dan Abdullahi Al'suwa'i -Allah ya yarda da shi- "Najewa Annabi: -Amincin Allah su tabbata a gare shi- kuma shi yana sanye Malafa Ja ta fafa, sai Bilal ya fito masa da abin Alwala cikin su wasu na yayyafa ruwa wasu kuma suna shafaw" sai ya ce: s…
”
#3533HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi: (Idan ya zauna tsakanini cinyoyinta da kafafuwanta kuma ya tara da ita to wanka ya wajaba).((A wani lafazin ko bai zubar da mani ba)
”
#3534HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Allah ba ya karbar sallar dayanku idan ya yi hadasi har sai ya yi alwala"
”
#3535HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira da Abdullahi Dan Amru da A'isha - Allah ya yarda dasu - daga Manzo tsira da aminci su tabbata a gare shi - yace" Azabar wuta ta tabbata ga duga - dugai,
”
#3537HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi Dan Abbas -Allah ya yarda da su- zuwa ga Annabi: "Annabi tsira da amincin Allah ya yi dare bai fito sallar Issha'i ba,siai Umar ya fito yace: salla ya Manzon Allah mata da yara sun yi bacci,sai Manzo ya fito kansa yana digar da ruwa yana cewa: ba don kar…
”
#3539HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Aisha -Allah ya yarda da ita- tace: (Manzon Allah tsira da amincin Allah ya kasance yana sallar Asuba, Muminai mata suna zuwa lullube da mayafansu, sannan su koma gidajensu ba wanda ke gane su, saboda sauran duhun dare
”
#3546HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Allah Ya ce: Dukkan aikin ɗan Adam nasa ne, sai azimi, lallai shi nawa ne kuma nine zan yi sakayya da shi, azimi garkuwa ne, idan yinin azimin ɗayanku…
”
#3557HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Wani mutum ya zo wurin Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - sai ya ce: Ya Manzon Allah, shin kana ganin idan wani mutum ya zo yana son karɓar kuɗina? Ya ce: «Kada ka ba shi kuɗinka)) Ya ce: Shin…