افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم. افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم. افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم. افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم. افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم. افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم. افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم. افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم.
Islamic Reads · HadeethEnc

Prophetic Hadeeth Encyclopedia

Search and read verified Prophetic hadeeth translations, explanations, benefits, categories and source attribution. Page 113.

Content source:HadeethEnc.com·Version 1.25.0
1,753hadeeths
Advanced search

Search the Hadeeth Encyclopedia

Smart instant results tolerate minor spelling mistakes, with every filter in one place.

1,753hadeeths
#10656HadeethEnc[Ingantacce ne]

Naga Manzon Allah SAW yana yiwa Mutane limanci kuma umama Bint Abi Al-as ita ce Xiyar Zainab Xiyar Manzon Allah SAW tana kan kafaxarsa, idan yayi Ruku'u sai ya Ajiye ta, kuma idan ya Xago daga Sujada sai ya Mayar da ita

Daga Abu Qatada Al-ansary -Allah ya yarda da shi- ya ce: "Naga Manzon Allah SAW yana yiwa Mutane limanci kuma umama Bint Abi Al-as ita ce Xiyar Zainab Xiyar Manzon Allah SAW tana kan kafaxarsa, idan yayi Ruku'u sai ya Ajiye ta, kuma idan ya Xago daga Sujada sai ya Mayar…

Read hadeeth 0Views 0Cards 0Shares
Share
#10706HadeethEnc[Ingantacce ne]

Lallai cewa Bilal yayi kiran Sallah kafin Al-fijir, sai Manzon Allah SAW ya Umarce shi da ya Maimaita yayi kira da cewa: Ku saurara Bawan yayi Bacci ne, Ku saurara Bawan yayi Bacci ne,

Daga Abdullahi Bn Umar -Allah ya yarda da su- Lallai cewa Bilal yayi kiran Sallah kafin Al-fijir, sai Manzon Allah SAW ya Umarce shi da ya Maimaita yayi kira da cewa: Ku saurara Bawan yayi Bacci ne, Ku saurara Bawan yayi Bacci ne,

Read hadeeth 0Views 0Cards 0Shares
Share
#10836HadeethEnc[Ingantacce ne]

Ya kai Jibril na aiko ka zuwa Al-umma Ba'uwa cikinsu akwai Tsohuwa, da Tsoho, da kuma Yaro da baiwa, kuma Mutumin da bai tava karanta wani littafi ba

Daga Ka'ab -Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah SAW ya gamu da Mala'ika Jibril sai ya ce: "Ya kai Jibril na aiko ka zuwa Al-umma Ba'uwa cikinsu akwai Tsohuwa, da Tsoho, da kuma Yaro da baiwa, kuma Mutumin da bai tava karanta wani littafi ba" ya ce: ya Muhammad la…

Read hadeeth 1Views 0Cards 0Shares
Share
#10838HadeethEnc[Ingantacce ne]

An tambayi Ibn Abbas da Muhammad Bn Al-hanafiyya: shin Annabi SAW ya bar wani abu? sai suka ce: babu abunda ya bari banda abunda yake tsakanin Bangwaye biyu

Daga Abdul-Aziz Bn Rafi'a ya ce: na shiga ni da Shaddad Bn Ma'aqil, wajen Ibn Abbas -Allah ya yarda da su- sai Shaddad ya ce: An tambayi Ibn Abbas da Muhammad Bn Al-hanafiyya: shin Annabi SAW ya bar wani abu? sai suka ce: babu abunda ya bari banda abunda yake tsakanin B…

Read hadeeth 1Views 0Cards 0Shares
Share
#10840HadeethEnc[Ingantacce ne]

Wani lokaci yakan zo mun kwatankwacin Qararrawa, kuma yafi tsanani a gare ni, sai ya rabu da ni kuma na riqe abunda ya ce mun, kuma wani lokacin yana yi mun kamanceceniya Mala'ikan da Wani Mutum sai yayi mun Magana sai na riqe abunda ya ce

Daga A’isha, uwar muminai - Allah ya yarda da ita - cewa Al-Harith bin Hisham - Allah ya yarda da shi - ya tambayi Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce. : Ya Manzon Allah, ta yaya wahayi yake zuwa maka? Don haka Manzon Allah tsira da aminc…

Read hadeeth 0Views 0Cards 0Shares
Share
#10847HadeethEnc[Ingantacce ne]

Ku kawata Muryarku da Qur'ani

Daga Al-Barra'a Bn Azib -Allah ya yarda da shi - ya ce Manon Allah -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: "Ku kawata Muryarku da Qur'ani"

Read hadeeth 0Views 0Cards 0Shares
Share
#10849HadeethEnc[Ingantacce ne]

Kada ku rubuta komai daga gare ni, kuma duk wanda ya rubuta wani abu daga gare ni ba Qur'ani ba to ya goge shi, kuma ku zantar daga gare ni kada ku samu damuwa, kuma duk wanda yayi mun qarya yana sane to ya tanadi mazauninsa a Wuta

Daga Abu Sa'id Al-Khudri Cewa Manzon Allah SAW ya ce: "Kada ku rubuta komai daga gare ni, kuma duk wanda ya rubuta wani abu daga gare ni ba Qur'ani ba to ya goge shi, kuma ku zantar daga gare ni kada ku samu damuwa, kuma duk wanda yayi mun qarya yana sane to ya tanadi m…

Read hadeeth 0Views 0Cards 0Shares
Share

Shopping Basket

Loading...