Ya kai Jibril na aiko ka zuwa Al-umma Ba'uwa cikinsu akwai Tsohuwa, da Tsoho, da kuma Yaro da baiwa, kuma Mutumin da bai tava karanta wani littafi ba
Daga Ka'ab -Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah SAW ya gamu da Mala'ika Jibril sai ya ce: "Ya kai Jibril na aiko ka zuwa Al-umma Ba'uwa cikinsu akwai Tsohuwa, da Tsoho, da kuma Yaro da baiwa, kuma Mutumin da bai tava karanta wani littafi ba" ya ce: ya Muhammad la…

