افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم. افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم. افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم. افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم. افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم. افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم. افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم. افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم.
Islamic Reads · HadeethEnc

Prophetic Hadeeth Encyclopedia

Search and read verified Prophetic hadeeth translations, explanations, benefits, categories and source attribution. Page 114.

Content source:HadeethEnc.com·Version 1.25.0
1,753hadeeths
Advanced search

Search the Hadeeth Encyclopedia

Smart instant results tolerate minor spelling mistakes, with every filter in one place.

1,753hadeeths
#10850HadeethEnc[Ingantacce ne]

Tir da xayansu da yake cewa Na manta Aya kaza da kaza, aa an mantar da shi ku riqa tuna Qur'ani, saboda shi ne mafi saurin mantawa daga zukatan Maza sama da Raquma

Daga Abdullahi Bn Mas'ud -Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah SAW ya ce: "Tir da xayansu da yake cewa Na manta Aya kaza da kaza, aa an mantar da shi ku riqa tuna Qur'ani, saboda shi ne mafi saurin mantawa daga zukatan Maza sama da Raquma"

Read hadeeth 0Views 0Cards 0Shares
Share
#10851HadeethEnc[Ingantacce ne]

‌Ku karanta Alƙur’ani domin zai zo ranar alƙiyama yana mai ceton ma'abotansa

Daga Abu Umamah al-Bahili - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Na ji Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi - yana cewa: «‌Ku karanta Alƙur’ani domin zai zo ranar alƙiyama yana mai ceton ma'abotansa, Ku karanta surori biyu Baƙara da al-Imran, domin cewa…

Read hadeeth 0Views 0Cards 0Shares
Share
#10853HadeethEnc[Hasan ne]

Da wannan aka Umarce ku? cewa ku riqa jifan littafin Allah da Shashinsa? kuma Al-ummai sun vata kafinku a irin wannan, lallai ku ba komai bane a cikin irin wannan, ku dubi abunda aka Umarceku da shi, kuma ku yi aiki da shi, wanda kuma aka haneku to ku hanu

A kan Abdullah bn Amr - Allah ya yarda da su - cewa wasu gungun mutane suna zaune a kofar Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - sai wasu daga cikinsu suka ce: Shin Allah bai ce irin wannan da irin wannan ba? Wasu daga cikinsu suka ce: Shin Allah bai ce…

Read hadeeth 0Views 0Cards 0Shares
Share
#10855HadeethEnc[Hasan ne]

Abin da nake ji muku tsoro shi ne mutumin da yake karatun Alkur’ani, ko da kuwa ana ganin farin cikinsa a kansa, kuma ya munana wa Musulunci.

A kan Huzaifa, yardar Allah ta tabbata a gare shi, ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: “Mutumin da ke karatun Alkur’ani ba ya jin tsoron ku, koda kuwa ana ganin hakan a matsayin cin zarafi ga Musulunci. Akan makwabcinsa da takobi,…

Read hadeeth 0Views 0Cards 0Shares
Share
#10856HadeethEnc[Ingantacce ne]

Abubuwa biyu nafi tsoro ga Al-umma ta Al-qur'ani da kuma Nono, Amma tsorona da nono saboda zasu riqa bin kauyuka kuma suna bin son ransu kuma suna barin Sallah, kuma Al-Qur'ani shi ne Munafukai su koyeshi sai su riqa jayayya da muminai da shi

Daga Uquba Bn Amir ya na cewa lallai Manzon SAW ya ce da ni: "Abubuwa biyu nafi tsoro ga Al-umma ta Al-qur'ani da kuma Nono, Amma tsorona da nono saboda zasu riqa bin kauyuka kuma suna bin son ransu kuma suna barin Sallah, kuma Al-Qur'ani shi ne Munafukai su koyeshi sai…

Read hadeeth 0Views 0Cards 0Shares
Share
#10858HadeethEnc[Ingantacce ne]

Lallai cewa wani mutum ya ce: Ya Manzon Allah, Shin Annabi Adam Annabi? ya ce: Ey, ya ce tsawon lokaci nawa ne tsakaninsa da Annabi Nuhu? ya ce: "Qarni Ashirin" ya ce: lokaci nawa ne tsakanin annabi Nuhu da Ibrahim? ya ce: "Qarni Ashirin" ya ce: ya manzon Allah , Nawa ne yawan Manzanni? ya ce: "Xari uku ne da sha biyar"

Daga Abu Umama Al-bahili -Allah ya yarda da shi- Lallai cewa wani mutum ya ce: Ya Manzon Allah, Shin Annabi Adam Annabi? ya ce: Ey, ya ce tsawon lokaci nawa ne tsakaninsa da Annabi Nuhu? ya ce: "Qarni Ashirin" ya ce: lokaci nawa ne tsakanin annabi Nuhu da Ibrahim? ya ce…

Read hadeeth 0Views 0Cards 0Shares
Share
#10859HadeethEnc[Ingantacce ne]

Lallai Allah ya Zavi Kinanata daga cikin 'ya'yan Isma'il, kuma ya zavi Quraishawa daga cikin Kinanata, kuma ya zavi bani Hashim daga cikin Quraishawa, kuma ya zavoni daga cikin Bani hashim, saboda haka mi me Shugaban "yan Adam kuma babu Al-fahari, kuma ni ne farkon wanda Qasa zata keto masa, kuma farkon Mai ceto kuma farkon wanda za'a ceta

Daga Wasila bn Al-asqa'a -Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah SAW ya ce: "Lallai Allah ya Zavi Kinanata daga cikin 'ya'yan Isma'il, kuma ya zavi Quraishawa daga cikin Kinanata, kuma ya zavi bani Hashim daga cikin Quraishawa, kuma ya zavoni daga cikin Bani hashim,…

Read hadeeth 0Views 0Cards 0Shares
Share
#10860HadeethEnc[Ingantacce ne]

Ina da Sunaye guda Biyar: Ni ne Muhammadu da Ahmad, Kuma ni ne Al-mahi wanda da ni Allah yake shafe kafirci, kuma ni ne Alhashir wanda Allah zai tashi Mutane a bayana, kuma ni Al-aqib

Daga Jubai Bn Mux'im -Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah SAW ya ce: "na da Sunaye guda Biyar: Ni ne Muhammadu da Ahmad, Kuma ni ne Al-mahi wanda da ni Allah yake shafe kafirci, kuma ni ne Alhashir wanda Allah zai tashi Mutane a bayana, kuma ni Al-aqib"

Read hadeeth 0Views 0Cards 0Shares
Share
#10861HadeethEnc[Ingantacce ne]

Manzon Allah SAW ya gaya mana wasu sunayaensa wasu daga ciki mun riqe, sai ya ce: "Ni Muhammad da Ahmad da Al-muqaffa, da Al-hashir, da Annabin rahama"

Daga Abu Musa Al'ash'ari -Allah ya yarda da shi- ya ce:Manzon Allah SAW ya gaya mana wasu sunayaensa wasu daga ciki mun riqe, sai ya ce: "Ni Muhammad da Ahmad da Al-muqaffa, da Al-hashir, da Annabin rahama" Yazid ya ce: da Annabin Tuba da Annabin Yaqi"

Read hadeeth 0Views 0Cards 0Shares
Share

Shopping Basket

Loading...