”
#5817HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Abdullahi Jabir Bn Samarah -Allah ya yarda da su- ya ce:"Na kasance ina Sallah tare da Annabi -Amincin Allah a gare shi- Salloli Sallarsa ta kasance tsakatsaki ce haka Hudubarsa tsakatsaki ce"
”
#5828HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Anas -Allah ya yarda da shi- ya ce Annabi -Amincin Allah a gare shi ya shiga Masallaci sai ga wata igiya an daurata a jikin durkoki biyu, sai ya ce : "Wannan Igiyar maye?" sai suka ce wannan Igiyara ta Zainab ce, idan ta gaji sai ta rike ta, sai Annabi -…
”
#5844HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi: uwa ga Annabi "Idan Liman yace Ameen kuma kuce Ameen, domin duk wanda Ameen dinsa ta dace da Ameen din Mala'iku to angafarta masa abunda ya gabata na zunubansa.
”
#5880HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- Daga Annabi "Idan dayanku zai salla ga Mutane to ya saukaka, saboda cikinsu akwai Mai rauni da kuma Mara lafiya, da ma'abocin bukata, Kuma idan dayanku yayi Sallah ga kansa to ya tsawaitawa yadda ya so"
”
#5999HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Anas -Allah ya yarda da shi- ya ce: "Mun Kasance idan Muka sauka Masauki, Bama yin Sallah har sai mun sauke kaya"
”
#6029HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira -Allah yarda da shi- zuwa ga Annabi: "Kuma ai ansanya Limami ne don ayi koyi da shi, to kuma kada ku saba Masa, to idan yayi kabbara to kuyi kabbara, kuma idan yayi ruku'u to kuyi ruku'i, kuma idan yace Allah yaji mai gode masa,to ku ce: Ubangijinmu god…
”
#6097HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi bn Yazid al-Khaɗmi ya ce: Bara'u ya zantar da ni alhali shi ba maƙaryaci ba ne, ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance idan ya ce: Sami'allahu liman hamidahu (Allah Yaji wanda ya gode maSa) wani ɗaya daga cikinmu ba…
”
#6203HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga baban Zubair ya ce: Dan Zubair ya kasance yana cewa a bayan kowacce Sallah idan ya yi sallama: Babu abin bautawa da cancanta sai Allah, Shi kaɗai Ya ke ba shi da abokin tarayya, mulki na Sa ne, kuma godiya ta Sa ce, kuma Shi mai iko ne a kan komai. Ba dabara ba ƙar…
”
#6215HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Zauhair ɗan Ru'aibatu - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Duk wanda ya yi sallah kafin ɓullowar rana da kafin faɗuwarta ba zai shiga wuta ba".
”
#6254HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Usman -Allah Ya yarda da shi- ya ce: Na ji Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - yana cewa: "Babu wani mutum musulmi da sallar farilla zata halarto shi, sai ya kyautata alwalarta da khushu'inta da ruku'inta, sai ta zama kaffara ga abinda ke g…
”
#6259HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Ka'ab dan Ujrah - Allah Ya yarda da shi - daga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Masu biyewa juna mai fadinsu ba ya tabewa - ko mai aikata su - a bayan kowacce sallar farilla, Tasbihi talatin da uku, da Tahmidi talatin da uku, da…
”
#6261HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Buraidah Ɗan Husaib, Allah ya yarda da shi ya ce: Ku gaggauta sallar La’asar a kan lokaci, domin Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: Duk wanda ya bar sallar la’asar, to, aikinshi ya ɓaci.