”
#2941HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu bakrata - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Shin ba na ba ku labarin mafi girman zunubai ba?" sau uku, suka ce: na'am ya Manzon Allah, ya ce: "Yi wa Allah shirka, da saɓawa iyaye" sai ya zauna alhali…
”
#2981HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Hassan ya ce: Jundub ɗan Abdullahi - Allah Ya yarda da shi - ya yi mana hadisi a cikin wannan masallacin, kuma bamu manta ba tun da ya yi mana hadisin, kuma bama jin tsoron cewa Jundub ya yi wa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ƙarya, ya…
”
#3010HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Dan Abbas - Allah Ya yarda da su - ya ce: Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya wuce wasu kaburbura biyu, sai ya ce: "Lallai su ana musu azaba, kuma ba’a yi musu azaba dan wani babban laifi ba, amma dayansu ya kasance ba ya suturta daga fitsari,…
”
#3016HadeethEnc[Ingantacce ne]
A kan Huzaifa bn al-Yaman - yardar Allah ta tabbata a gare shi - ya ce: Manzon Allah - Salatin Allah da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya yi mana magana a kan hadisai guda biyu, daya daga cikinsu na gani yayin da nake jiran dayan: Ya gaya mana cewa gaskiya ta sau…
”
#3032HadeethEnc[Hasan ne]
Abu Musa al-Ash'ari Allah ya yarda da shi ya ce: Manzon Allah, amincin Allah ya tabbata a gare shi: «Tsoron Allah Madaukaki: Girmama Musulmin Shaiba, kuma mai riko da Kur'ani yana da daraja a ciki, kuma ya bushe shi, da girmamawa tare da Sultan spondylitis».
”
#3044HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi Dan Amr Dan Aas - Allah Ya yarda da su - cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Manyan zanubai su ne: Yi wa Allah shirka, da saɓawa iyaye, da kashe rai, rantsuwa mai dulmiyarwa".
”
#3053HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu sa'id Al-Khudri - Allah Ya yarda da shi - daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Lallai cewa duniya mai zakice koriya, kuma Allah Mai gadar daku ne a cikinta, sai ya duba yaya zaku yi aiki, don haka ku ji duniya kuma ku kiyayi mata,…
”
#3083HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi Bn Amr Bn Al-as -Allah ya yarda da su- "Baya tare da mu wabda duk baya jin tausayin Qaramin mu, kuma bai san girman Babbanmu ba"
”
#3087HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Anas - Allah Ya yarda da shi -: Cewa wani mutum ya tambayi Annabi - tsira da a mincin Allah su tabbata agare shi - daga alkiyama, sai ya ce: Yaushe ne alkiyama? Ya ce: "Mai ka tanadar mata?" Ya ce: Babu komai, sai dai ni ina son Allah da ManzonSa - tsira da amincin…
”
#3127HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Musa - Allah Ya yarda da shi - daga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Kaɗai kwatankwacin abokin zama na gari da mummunan abokin zama, kamar maɗaukin almiskine da mai busa zugazugi, maɗaukin alimiski: Kodai ya baka, ko kuma ka…
”
#3136HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Hurairah - Allah ya yarda da shi - da isnadi: “Wani mutum ya ziyarci dan’uwansa a wani kauye, sai Allah Madaukaki Ya sanya mala’ika a sikeli nasa, don haka lokacin da ya je masa, sai ya ce: Ina kake so? Ya ce: Ina son dan uwa a gare ni a wannan kauye, sai ya ce…
”
#3141HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira, Allah ya yarda da shi, cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: “Mabuqacin da aka dawo da shi ba kwanan wata da taliya ba, ba kuma cin abinci da munchkin ba.