”
#3142HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Anas - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance yana yawaita faɗin: "Ya mai jujjuya zukata Ka tabbatar da zuciyata akan addininKa" sai na ce: Ya Manzon Allah, mun yi imani da kai da kuma abinda ka zo da…
”
#3157HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Sahl ɗan Hunaif - Allah Ya yarda da shi - lallai cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Wanda ya roki Allah shahada da gaskiya, Allah Zai kai shi matsayin shahidai, koda ya mutu akan shinfiɗarsa".
”
#3159HadeethEnc[Hasan ne]
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Bala'i ba zai gushe ga mumini da mumina ba a kansa da ɗansa da dukiyarsa har sai ya gamu da Allah ba shi da wani laifi".
”
#3184HadeethEnc[Ingantacce ne]
Dangane da Ibn Abbas da Imran bn Al-Husayn - Allah ya yarda da su - a kan annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - wanda ya ce: "Na duba Aljanna sai na ga mafi yawan talakawanta, kuma na kalli Jahannama kuma na ga mafi yawan dangin mata."
”
#3261HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Sa'id -Allah ya yarda da shi zuwa ga manzon Allah: "Al-janna da Wuta sunkai Qara, sai wuta ta ce: ni ta Masu jabberanci ce da Masu girman kai, ita kuma Al-janna Sai ta ce: ni ta Raunanan Mutane da Miskinan su ce"
”
#3298HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Suhaib - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce -: ’’Lamarin mumini da ban mamaki yake, dukkannin al’amuransa alheri ne, kuma hakan ba ya kasancewa ga kowa sai ga mumini ,idan abin farinciki ne ya same shi s…
”
#3300HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Anas -Allah ya yarda da shi- ya ce: "Lallai ku wallahi kuna yin wasu Ayyuka mafi siranta daga gashi a Idanuwanku, mu kuma muna xaukar su a lokacin Manzon Allah SAW suna cikin Masu Hallakarwa"
”
#3331HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: ((Ku nisanci abubuwa bakwai masu halakarwa)) suka ce: Ya Manzon Allah, wadanne ne su? Ya ce: “Shirka da Allah, da sihiri, da kashe rai wacce Allah Ya haramta s…
”
#3332HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Anas -Allah ya yarda da shi- Manzon Allah -Tsira da Amincin Allah su tabbata gare shi- ya ce: "Idan Allah ya so Alkairi ga bawansa sai ya gaggauta masa Ukuba tun daga Duniya, kuma Idan ya so Sharri da Bawansa sai ya kame ga barin kamashi da laifinsa har sai yaje Ra…
”
#3342HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Allah - alherinSa ya yawaita Ya girmama - Ya ce: Ni ne mafi wadatar abokanan tarayya daga shirka, duk wanda ya aikata wani aiki ya hada ni da wani a a…
”
#3345HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Usama ɗan Zaid - Allah Ya yarda da shi - ya ce: An ce masa: Shin ba zaka shiga gurin Usman ba ka yi masa magana? sai ya ce: Shin kuna ganin cewa ni ba za yi masa magana ba har sai na fada muku? wallahi hakika na yi masa magana tsakanina da shi, ba tare da na buɗe k…
”
#3362HadeethEnc[Ingantacce ne]
Abu Idris Khawlaani rahamar Allah ya ce, ya shiga masallacin Dimashka, idan yaro Shining Thanaya Idan mutane tare da shi, idan suka bambanta a wani abu, Osendwah shi, ra'ayinsa da fitar dashi, na tambaye shi, sai aka ce min: wannan Maaz bin Jabal Allah ya yarda da shi l…