”
#3367HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Mus'ab ɗan Sa'ad ya ce: Sa'ad - Allah Ya yarda da shi - ya ga cewa shi yana da wata falala akan wanda ke ƙasa da shi, sai Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Shin ana taimakonku ne ko ana azurtaku sai saboda raunananku".
”
#3370HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah ya yarda da shi - ya ce: Mun kasance tare da Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - yayin da ya ji wata kara, sai Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Shin kun san mene ne wannan?" ya ce: Muka ce:…
”
#3396HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Husayn bn Abd al-Rahman, ya ce: Na kasance tare da Sa'eed bin Jubair sai ya ce: Wanene a cikinku ya ga duniyar da ta share jiya? Na ce: Ni ne, sai na ce: Amma ni ba na cikin sallah, amma an yi min duri, ya ce: Me ka yi? Na ce: Na tashi, ya ce: Me ya sanya ka jure a…
”
#3407HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Babu cuta mai yaɗuwa zuwa ga wani (da karantanta) babu canfi, ko mujiya, ko Safar, kuma ka guje wa kuturu kamar yadda kake guje wa zaki".
”
#3417HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Ubada - Allah Ya yarda da shi - cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Wanda ya shaida cewa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah Shi kadai baShi da abokin tarayya, kuma Annabi Muhammadu bawanSa ne kuma ManzonSa ne, kuma Annabi Isa baw…
”
#3418HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Jabir Dan Abdullahi - Allah Ya yarda da su - ya ce: Na ji Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - yana cewa: "Wanda ya gamu da Allah ba ya tarayya da shi da wani to zai shiga Aljanna, wanda kuma ya gamu da shi yana shirka da shi to zai shiga w…
”
#3445HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullah bin Masoud - Allah ya yarda da shi - a cikin isnadi: “Babu wani rai da zai kashe ba da hakki ba sai dai idan dan Adam na farko ya sami mai jingina game da jininsa. Domin shine farkon wanda ya bada umarnin kisan.
”
#3475HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Sahal Dan Sa'ad - Allah Ya yarda da shi - daga Manzon tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Duk wanda ya lamunce min abinda ke tsakanin mukamukansa biyu da abinda ke tsakanin kafafuwansa biyu zan lamunce masa aljanna".
”
#3508HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Muadh bn Jabal - yardar Allah ta tabbata a gare shi - a kan manzon Allah - salati da amincin Allah su tabbata a gare shi - cewa ya ce: "Allah mai girma da daukaka ya ce: Wadanda suka yi ni'ima a cikin Jalali suna da ayoyin haske da annabawa da shahidai za su so."
”
#3557HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Wani mutum ya zo wurin Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - sai ya ce: Ya Manzon Allah, shin kana ganin idan wani mutum ya zo yana son karɓar kuɗina? Ya ce: «Kada ka ba shi kuɗinka)) Ya ce: Shin…
”
#3581HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi Dan Mas'ud - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Aljanna ita ce mafi kusa daga dayanku daga igiyar takalminsa, wuta ma tamkar hakan".
”
#3584HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: «Duniya kurkukun mumini ce kuma aljannar kafiri ce».