”
#3602HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Uƙuba ɗan Amir - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Na ce: Ya Manzon Allah menene tsira? ya ce: "Ka mallaki harshenka gareka, kuma gidanka ya yalwaceka, ka yi kuka akan kuskurenka".
”
#3624HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - yardar Allah ta tabbata a gare shi - cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Akwai matakai dari a cikin Aljanna da Allah ya tanadar wa mujahidai a tafarkin Allah, tsakanin sahu biyu kamar tsakanin sama da kasa."
”
#3645HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah ya yarda da shi - ya ce: Na ga mutum saba'in daga cikin ajin, babu wani daga cikinsu da yake sanye da alkyabba, ko dai a matsayin budurwa, ko a matsayin tufa, an daure su kamar kulli a cikin wuyoyinsu, daya daga cikinsu yana da kusan rabin kafaf…
”
#3695HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Sahl n Sa'ad Al-Sa'idi -Allah ya yarda da shi- Manzon Allah SAW ya ce: "Da ace Duniya tana da kimar Fuffuken Saura, da Kafiri bai sha Ruwa Makwarwa daya ba a cikinta"
”
#3702HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira Allah - Ya yarda da shi - cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi ya ce: "An kewaye wuta da sha'awowi, kuma an kewaye Aljanna da abubuwa ki".
”
#3703HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Hakim ɗan Hizam - Allah Ya yarda da shi - ya ce:: Na roki Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - sai ya bani, sannan na sake rokonsa sai ya bani, sannan ya ce da ni: «Ya Hakim lallai ita wannan dukiyar koriya ce mai zaƙi, wanda ya karɓeta da w…
”
#3729HadeethEnc[Ingantacce ne]
A kan Amr bn Thalib - yardar Allah ta tabbata a gare shi - cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya kawo kudi ko kamammu ya raba su.Ya ba maza ya bar maza. Na rantse da Allah na bawa mutumin kuma na gayyaci mutumin, kuma wanda na kira yafi s…
”
#3733HadeethEnc[Ingantacce ne]
A kan Ibn Abbas - Allah ya yarda da shi - tare da dagawa: "Idanun da wuta ba za ta iya taba su ba: ido mai kuka saboda tsoron Allah, da kuma ido mai kiyaye hanyar Allah."
”
#3745HadeethEnc[Ingantacce ne]
A kan Usama - yardar Allah ta tabbata a gare shi - a kan annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - wanda ya ce: “Na tsaya a kofar Aljanna. Mata sun shiga ciki. ''
”
#3756HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Na ji Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - yana cewa: "Duk al'ummata an yafe musu sai masu bayyanarwa, kuma yana daga bayyanarwa mutum ya aikata wani aiki (mummuna) da daddare, sannan ya wayi gari…
”
#3773HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Anas ɗan Malik - Allah Ya yarda da shi - daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: «Ya Allah babu wata rayuwa sai rayuwar lahira, ka gafartawa Mutanen Madina da waɗanda suka yi hijira».
”
#3779HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Jabir - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Na ji Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - kafin wafatinsa da (kwana) uku yana cewa: "Lallai kada ɗayanku ya mutu sai yana kyautatawa Allah zato".