Muhimman darussa ga daukacin Al-umma
SHARHIN LITTAFIN (MUHIMMAN DARUSSA GA DAUKACIN AL'UMMAH): Littafi ne da harshen HAUSA wanda Dr. Haisam Sarhaan ya tanade shi, domin sharha ga littafin AD-DURUSUL MUHIMMA LI AMATIL UMMAH, na Imam Ibnu-Baaz -Allah ya yi rahama a gare shi-, Mawallafin (Shaikh Haisam) ya tattara nau'ukan ilmomin shari'a a cikin littafin, musamman wadanda suka ta'allaka da hukunce-hukuncen fikihu, da akida, da halayya, wadanda ya dace ga daukacin al'ummah su sansu. Kuma Mawallafin ya sanya littafin cikin wani tsari mai...
Read MoreMuhimman darussa ga daukacin Al-umma
Scan QR Code | Use a QR Code Scanner to fast download directly to your mobile device