Babu Wani Musulmi da 'Yayansa Uku zasu Rasu waxanda basu Balaga ba sai Allah ya shigar da shi Al-janna saboda falalar rahamarsa gare su
Daga Anas -Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah SAW ya ce: "Babu Wani Musulmi da 'Yayansa Uku zasu Rasu waxanda basu Balaga ba sai Allah ya shigar da shi Al-janna saboda falalar rahamarsa gare su"

