Lallai cewa Manzo da wani Mutum sai aka ce da shi: Wannan wane ne gemunsa yana xigar giya, sai ya ce: Mu an hana mu bi kwakwaffi, kuma sai dai in wani abu ya bayyana a gare mu sai muyi riqo da shi
Daga Ibn Mas'ud -Allah ya yarda da shi- Lallai cewa Manzo da wani Mutum sai aka ce da shi: Wannan wane ne gemunsa yana xigar giya, sai ya ce: Mu an hana mu bi kwakwaffi, kuma sai dai in wani abu ya bayyana a gare mu sai muyi riqo da shi

