Duk wanda ya daki Bawansa tsawon Haddi kuma baiyi laifin haddin ba, ko ya mare shi to kaffararsa ita ce ya 'yanta shi
Duk wanda ya daki Bawansa tsawon Haddi kuma baiyi laifin haddin ba, ko ya mare shi to kaffararsa ita ce ya 'yanta shi
Books saved in this browser.
Loading favorites…
Tap the heart on any book card to save it here.
Search and read verified Prophetic hadeeth translations, explanations, benefits, categories and source attribution. Page 41.
Smart instant results tolerate minor spelling mistakes, with every filter in one place.
Duk wanda ya daki Bawansa tsawon Haddi kuma baiyi laifin haddin ba, ko ya mare shi to kaffararsa ita ce ya 'yanta shi
Daga Abu Huraira -Allah ya yarda da su- cewa manzon Allah SAW ya ce: "An rubutawa Xan Adam rabonsa a Zina kuma dole sai ya same shi babu Makawa: Idanu suna Zina zianarsu Kallo, Kunnuwa suna Zina Zinar su Sauraro, Harshe yana Zina Zinarsa Magana, Hannu Zinarsa Tavawa, Qa…
Daga Abu Dharr - yardar Allah ta tabbata a gare shi - ya ce: An gaya wa Manzon Allah - Salatin Allah da amincin Allah su tabbata a gare shi - Shin kun ga wani mutum da ya aikata aiki na gari, sai mutane suka yabe shi? Ya ce: "Wannan bishara ce ta mumini."
Daga Jariri ɗan Abadullahi - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Na tambayi Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - game da gani na fuj'a sai ya umarceni in juyar da ido na.
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce : Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Nau'i biyu daga 'yan wuta ban gan su ba; Wasu mutane atare da su akwai bulalai kamar jelunan shanu suna dukan mutane da su. Da wasu mata masu sanye da…
Daga Abu sa'id Al-Khudri - Allah Ya yarda da shi - cewa Annabi - tsira da amnicin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Kada wani mutum ya kalli al'aurar wani mutum, ko mace ta kalli al'aurar wata mace, kuma kada wani namiji ya lulluɓa da wani mutum a cikin mayafi ɗaya,…
Daga Ɗan Umar Allah Ya yarda da su: Ma’aikin Allah tsira da aminci su tabbata a gare shi ya hana askin banza [barin wani wuri a kai da ba a aske ba].
Daga Ibn Umar -Allah ya yarda da su- zuwa ga Manzon Allah SAW: "Kada ku bar wuta kunne a gidajenku lokacin da kuke bacci"
Daga Masruq ya ce Mun shiga wajen Ibn Mas'ud -Allah ya yarda da shi- sai ya ce:Ya Ku Mutane, duk wanda yasan Wani abu daga cikin kuto ya faxe shi kuma duk wanda bai sani ba to ya ce: Allah ne mafi sani, saboda yana daga cikin Ilimi ya ce a abunda bai sani ba Allah shi n…
Daga Jabir -Allah ya yarda da shi cewa Manzon Allah tsira da amincin Allah su qara tabbata a gare shi ya ce:ya hanaMutum ya sanaya Takalmi yana tsaye
Daga Anas - Allah Ya yarda da shi ya ce: Mun kasance a wurin Umar, sai ya ce: An hana mu ƙaƙale.
Daga Abu Huraira Allah ya yarda dashi daga Manzon Allah tsira da amincin Allah su qara tabbata a gare shi ya ce: "Qararrawa ita ce garayar Shaixan ce"
Follow any language without creating an account.

