Bai halatta ga Musulmi ba ya qauracewa Xan Uwansa Musulmi sama da kwana Uku, duk wanda ya qaurace sama da kwana uku kuma ya Mutu to zai shiga Wuta
Choose an available translation of this Hadeeth
Hadeeth text
Daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah SAW ya ce: "Bai halatta ga Musulmi ba ya qauracewa Xan Uwansa Musulmi sama da kwana Uku, duk wanda ya qaurace sama da kwana uku kuma ya Mutu to zai shiga Wuta"
Explanation
Attribution
Categories
Share hadeeth
Sharing options · 0 Total shares

