”
#5460HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Nana Aisha - Allah Ya yarda da ita - ta ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - yana cewa: «Za'a tashi mutane a ranar Lahira marasa takalma tsirara kuma marasa kaciya». Na ce: Ya Manzon Allah! mata da maza baki ɗaya sashinsu yana kallon s…
”
#5462HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullah bn Omar - Allah ya yarda da shi - cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Mutane suna tsayuwa ne zuwa ga Ubangijin talikai har sai dayansu ya kasance ba ya cikin zabensa zuwa rabin kunnuwansa".
”
#5544HadeethEnc[Ingantacce ne]
Abu Huraira - Allah ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - SAW- ya ce: "Allah mai girma da daukaka yana cewa a ranar kiyama: Ya ɗan Adam, shin ba ka na yi rashin lafiya ba amma baka duba ni ba?!, Ya ce: yaUbangiji ta yaya zan dubaka bayan kaine Ubangijin Talikai? amma…
”
#5657HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Jariri dan Abadullahi - Allah Ya yarda dashi - ya ce: Mun kasance a wurin Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -, sai ya dubi wata a wani dare - yana nufin daren haske -(daran sha hudu ga wata) sai Ya ce: "Lallai cewa ku zaku ga Ubanugijinku kamar y…
”
#5824HadeethEnc[Ingantacce ne]
An awai to daga Abu Huraira -Allah ya yada da shi- daga Annabi: "Lallai ne ku bada zuwa Ma'abotansa Ranar Al-kiyama har sai anyi sakamako ga Akuya Mai kaho da Mara Kaho"
”
#5832HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Anas Bn Malik -Allah ya yarda da shi- zuwaga Annabi:"Babu wani annabi fa sai ya gargadi Mutanensa Mai Ido daya Makaryaci ku saurara kuji cewa shi Mai ido daya ne, kuma lallai Ubangijinku -Maigirma da daukaka- ba Mai ido daya bane, kuma an rubuta a goshin…
”
#6265HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Darda'i - Allah Ya yarda da shi - lallai cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Wanda ya haddace ayoyi goma daga farkon Suratul Kahf, za'a tsare shi daga Dujal". A cikin wata riwayar: "Daga ƙarshen Suratul Kahf".
”
#6454HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi -: Lallai cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Shin kun san waye muflis (wanda aka yi wa wasoso)? suka ce: Muflis a cikinmu wanda ba shi da dirhami ko kaya, sai ya ce: "Lallai cewa muflis daga…
”
#6462HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Abu Musa Al-ash'ari -Allah yarda da shi- Zuwa ga Manon Allah SAW "Idam Ranar Al-kiyama ta Kasance Allah ai Tura ga kowane Musuli Bayahude daya Ko banasare, sai yace wannan ne zaiFansheka daga Wuta" Kuma a cikin wata riwayar: "Wasu mutane zasu a Ranar Al-…
”
#6611HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Babu wani ma'abocin zinare ko azirfa, da ba ya bada haƙƙinsu daga garesu, sai a ranar alƙiyama ya kasance za'a ƙerasu a siffar alluna na wuta, sai a ƙo…
”
#8268HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- yace: "Saihan da Jihan da Furat da Nil baki xayan su kogunan Al-janna ne"
”
#8282HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Umama -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Manzon Allah "Ubangiji na yayi mun Al-qawari shigar da Al-umma ta Dubu Saba'in ba tare da Hisabi, kuma babu Azaba kuma kowace Dubu Saba'in wata Dubun da Kyauta Uku da kyaututtukan Ubangiji na"