"Babu wani annabi fa sai ya gargadi Mutanensa Mai Ido daya Makaryaci
Choose an available translation of this Hadeeth
Hadeeth text
An rawaito daga Anas Bn Malik -Allah ya yarda da shi- zuwaga Annabi:"Babu wani annabi fa sai ya gargadi Mutanensa Mai Ido daya Makaryaci ku saurara kuji cewa shi Mai ido daya ne, kuma lallai Ubangijinku -Maigirma da daukaka- ba Mai ido daya bane, kuma an rubuta a goshinsa Kafiriri ne"
Attribution
Categories
Share hadeeth
Sharing options · 0 Total shares

