”
#8291HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Sa;id -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Manzon Allah "Ubangijinmu zai yaye Maqyagyamarsa, sai kowane Mumini yayi sujada a gare shi Mace da Namiji, sai Waxanda suka kasance suna Sujada a Duniya saboda riya da jiyarwa su tsaya, sai su tafi suyi Sujada sai bayansu y…
”
#8301HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Saeed Al-Khudri - yardar Allah ta tabbata a gare shi - - Muka ce, ya Manzon Allah, shin za mu ga Ubangijinmu a Ranar Kiyama? Sai ya ce: “Shin kuna cutuwa yayin ganin rana da wata idan ta waye?” Sai muka ce: A’a, sai ya ce: “Ba za a cutar ku da ganin Ubangijinku…
”
#8313HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Hurairah - Allah ya yarda da shi - da isnadi mai yaduwa: “Aljanna da Jahannama suna cikin bukata, sai Wuta ta ce:“ Masu girman kai da masu girman kai sun birge ni, sai Sama ta ce: Me aka yi? Ina da cewa sai mutane masu rauni, faɗuwarsu, da kishinsu ne kawai suk…
”
#8319HadeethEnc[Hasan ne]
Daga Jabir bin Abdullah - Allah ya yarda da shi - wanda ya ce: Na ji hadisi a kan wani mutum da ya ji daga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - don haka na sayi raƙumi, to, na tsayar da tafiyata zuwa gare shi, don haka sai na tafi zuwa gare shi…
”
#8342HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - daga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce : «Lallai mafi ƙankantar matsayin ɗayanku a cikin aljanna shi ne Ya ce masa: Ka yi buri, sai ya yi buri, kuma ya yi buri, sai Ya ce da shi: Shin ka yi bur…
”
#8345HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Hurairah - Allah Ya yarda da shi -: Cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - an zo masa da wani nama sai aka ɗaga masa zira'i, ya kasance yana ƙayatar da shi sai ya gutsira daga gare shi gutsira (ɗaya), sannan ya ce: "Ni ne shugaban mut…
”
#10105HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Anas -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Manzon Allah: "Lallai kafiri idan ya aikata Kyakkyawan aiki, sai a ciyar da shi Abinci a Duniya, Kuma Mumini Saboda Allah yana masa tanadin Kyawawan lada a Lahira, kuma ya bibiye shi da arziki a cikin Duniya kan biyayyarsa"
”
#10115HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Mu'awiya -Allah Ya yarda da shi- ya ce: Na ji Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - yana cewa: "Ladanai sune mafiya tsawon wuyaye a ranar alƙiyama".
”
#10560HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- yace: "A iyakokin Madina Mala'iku Annoba da Dujal basa shigar ta"
”
#10635HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Jbir ɗan Abbdullahi - Allah Ya yarda da su - lallai cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi - ya ce: "Duk wanda ya ce a yayin da ya ji kiran sallah: (Ya Allah, Ma’abocin wannan cikakken kira da sallah da za'a tayar, Ka bai wa [Annabi] Muhamm…
”
#11206HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Nana Aisha -Allah ya yarda da ita- ta ce: Wasu tsoffin Mata guda biyu daga cikin tsoffin Yahudawan Madina sun shigo mun, sai suka ce da ni: Lallai Na Qabari ana yi musu Azaba a cikin Qabarinsu, sai na qaryatasu, kuma ban so na gasgata su ba, sai suka fut…
”
#11207HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Asma'a Bint Abubakar -Allah ya yarda da ita- ta ce: Manzon Allah SAW ya yi Wa'azin fitintinu waxanda Mutum zai gamu da su a cikin Qabarinsa, yayin da ya faxi haka sai Musulmai sai sukai kuwwa da ta hanani na fahimci abunda manzon Allah SAW yake nufi, yay…