افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم. افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم. افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم. افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم. افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم. افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم. افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم. افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم.
Islamic Reads · HadeethEnc

Prophetic Hadeeth Encyclopedia

Search and read verified Prophetic hadeeth translations, explanations, benefits, categories and source attribution. Page 30.

Content source:HadeethEnc.com·Version 1.25.0
1,753hadeeths
Advanced search

Search the Hadeeth Encyclopedia

Smart instant results tolerate minor spelling mistakes, with every filter in one place.

780hadeeths
Clear filters
Categories

FIƘHU DA USULU

12 hadeeths in this category
#5399HadeethEnc[Ingantacce ne duka Riwayoyin nasa guda biyun]

Manzon Allah -tsira da amincin Allah su kara tabbata a gare shi ya kasance- yana yin huduba guda biyu alhali yana tsaye, yana raba tsakanin su da zama.

An karbo daga Abdullahi dan umar dan khaddabi- Allah ya kara yarda a gare su su biyun- ya ce: { Annabi tsira da aminci su kara tabbata a gareshi ya kasance yana yin hudubobi guda biyu yana zama a tsakanin su } a wata ruwayar ta jabir- Allah ya kara masa yarda-: { manzon…

Read hadeeth 0Views 0Cards 0Shares
Share
#5400HadeethEnc[Ingantacce ne]

Annabi - Salati da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya yi salla a ranar yanka, sa'annan ya yi huxuba, sa'annan aka yanka shi, sai ya ce: Duk wanda ya yanka kafin ya yi salla, to ya yanka wani a madadinsa, kuma wanda ba ya yanka to a yanka shi da sunan Allah

Daga Jundub bin Abdullah Al-Bajali - Allah ya yarda da shi - ya ce: "Annabi - Salati da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya yi salla a ranar yanka, sa'annan ya yi huxuba, sa'annan aka yanka shi, sai ya ce: Duk wanda ya yanka kafin ya yi salla, to ya yanka wani a ma…

Read hadeeth 0Views 0Cards 0Shares
Share
#5401HadeethEnc[Ingantacce ne]

Annabi - Salatin Allah da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya yi magana da mu a ranar Idin layya bayan salla, sai ya ce: Duk wanda ya yi sallolinmu da ibadunmu ibadunmu, kuma duk wanda ya gabatar da ibada kafin salla, to bai kamata mu kiyaye ta ba

A kan Al-Bara 'bin Azib - Allah ya yarda da shi - ya ce: "Annabi - Salatin Allah da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya yi magana da mu a ranar Idin layya bayan salla, sai ya ce: Duk wanda ya yi sallolinmu da ibadunmu ibadunmu, kuma duk wanda ya gabatar da ibada kaf…

Read hadeeth 0Views 0Cards 0Shares
Share
#5430HadeethEnc[Ingantacce ne]

Wanda ya yanki haƙƙin wani mutum musulmi da rantsuwarsa, to haƙiƙa Allah Ya wajabta wuta gare shi, kuma Ya haramta masa aljanna" sai wani mutum ya ce: Koda wani abune ɗan kaɗan ya Manzon Allah? ya ce: "Koda kara ne na itaciyar ƙirya

Daga Abu Umama Iyas ɗan Sa'alaba alHarisi - Allah Ya yarda da shi - cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Wanda ya yanki haƙƙin wani mutum musulmi da rantsuwarsa, to haƙiƙa Allah Ya wajabta wuta gare shi, kuma Ya haramta masa aljanna"…

Read hadeeth 0Views 0Cards 0Shares
Share
#5433HadeethEnc[Ingantacce ne]

Wanda ya yi alwala sai ya kyautata alwala sannan ya zo Juma'a sai ya saurari huduba kuma ya yi shiru za'a gafarta masa abinda ke tsakaninsa da tsakanin Juma'a da ƙarin kwanaki uku

Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Wanda ya yi alwala sai ya kyautata alwala sannan ya zo Juma'a sai ya saurari huduba kuma ya yi shiru za'a gafarta masa abinda ke tsakaninsa da tsakanin…

Read hadeeth 1Views 0Cards 0Shares
Share
#5436HadeethEnc[Ingantacce ne]

Wanda ya yi sammako zuwa masallaci ko ya maraita, Allah zai tanadar masa wani masauki a cikin aljanna duk lokacin da ya yi sammako ko ya maraita

Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -: "Wanda ya yi sammako zuwa masallaci ko ya maraita, Allah zai tanadar masa wani masauki a cikin aljanna duk lokacin da ya yi sammako ko ya maraita".

Read hadeeth 0Views 0Cards 0Shares
Share
#5442HadeethEnc[Ingantacce ne]

Duk wanda ya ratsa wani abu daga cikin masallatanmu ko kasuwanninmu da mai martaba, to ya taba ku, ko kuma ya mallake shi da hannunsa. Cewa ya cutar da wani daga cikin musulmai da wani abu

Daga Abu Musa al-Ash'ari - yardar Allah ta tabbata a gare shi - ya ce: Manzon Allah - Salati da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Duk wanda ya ratsa wani abu daga cikin masallatanmu ko kasuwanninmu da mai martaba, to ya taba ku, ko kuma ya mallake shi da han…

Read hadeeth 0Views 0Cards 0Shares
Share
#5492HadeethEnc[Ingantacce ne]

Zai fi kyau mai bi wanda yake cudanya da mutane kuma yake haƙuri da ciwon su fiye da wanda ba ya cudanya da mutane kuma ya haƙura da musibar su.

Daga Abdullahi bn Omar - Allah ya yarda da shi - a kan annabi - salati da amincin Allah su tabbata a gare shi - wanda ya ce: "Mumini wanda yake cudanya da mutane kuma ya yi hakuri da cutarwarsu ya fi wanda ba ya cakuduwa da mutane kuma ya yi hakuri da cutarwarsu".

Read hadeeth 0Views 0Cards 0Shares
Share
#5512HadeethEnc[Ingantacce ne]

Sadaka ba ta rage dukiya, kuma Allah ba Ya ƙarawa bawa komai da afuwa sai ɗaukaka, ba wanda zai yi tawalu'i ga Allah sai Allah Ya ɗaukaka shi

Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - daga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi - ya ce: "Sadaka ba ta rage dukiya, kuma Allah ba Ya ƙarawa bawa komai da afuwa sai ɗaukaka, ba wanda zai yi tawalu'i ga Allah sai Allah Ya ɗaukaka shi".

Read hadeeth 0Views 0Cards 0Shares
Share
#5520HadeethEnc[Ingantacce ne]

Ya ku mutane ku yaɗa sallama, ku ciyar da abinci, ku sadar da zumunci, ku yi sallah alhali mutane suna bacci, zaku shiga aljanna cikin aminci

Daga Abdullahi ɗan Salam - Allah Ya yarda da shi - ya ce; Lokacin da Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya iso Madina sai mutane suka fuskanto gare shi, aka ce : Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya iso, Manzon Allah - tsir…

Read hadeeth 0Views 0Cards 0Shares
Share

Shopping Basket

Loading...