”
#4524HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi Dan Umar - Allah ya yarda da shi - zuwa ga Annabi : "nnabi _ Tsira da Amincin Allah ya yarda da shi - Ya hana Sabi Zarce a Azumi sai suka ce : Cewa ai kaima kana yi sai ya ce: cewa ni ai ba irinku bane , ni ai ana ciyar da ni kuma ana shayar da ni"
”
#4525HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Wanda ya manta alhali yana azumi, sai ya ci ko ya sha, to ya cike aziminsa, kaɗai Allah ne Ya ciyar da shi kuma Ya shayar da shi".
”
#4526HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Muhammad Dan Abbad Dan Ja'afar Ya ce: "Na Tamabayi Jabir Dan Abdullahi: "ai dace ga mace ba tayi Imani da Allah da Ranar Lahira tayi Tafiyar wuni da Kwana ba tare da Maharramunta ba"
”
#4527HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Ubaid, 'yantaccen Ibnu Azhar, ya ce: Mun halarci idi tare da Umar ɗan Khaɗɗab - Allah Ya yarda da shi - sai ya ce: "Waɗannan kwanaki biyun Mazon Allah - tsira da Amincin Allah su tabbata agare shi - ya hana azimtarsu: Ranar buɗa bakinku daga aziminku, ɗaya rana…
”
#4528HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullah bn Hunayn cewa Abdullahi bn Abbas - Allah ya yarda da su - da Al-Musawwar bin Makhrama - Allah ya yarda da su - sun yi sabani da iyayen: Ibn Abbas ya ce: Mahram din ya wanke kansa. Katanga ta ce: Kada ya wanke kansa. Ya ce: Ibn Abbas ya aike ni wurin Abu A…
”
#4529HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Jabir -Allah ya yarda da shi- ya ce Mun iso tare da Manzon Allah -Manzon Allah tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi- kuma mu muna cewa Amsarka Hajji, Sai Manzon Allah -Manzon Allah tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi- ya Umarce mu sanya ta Umra.
”
#4530HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Buraida Allah ya yarda dashi daga Manzon Allah tsira da amincin Allah su qara tabbata a gare shi ya ce:
”
#4531HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abudullahi Dan Abbas -Allah ya yarda da shi- "Lallai ce wa Mahaifiyata ta Mutu kuma akanta akwai bashin Azumi ko na iya rama mata? sai ya ce: da ace a kanta akwai bashin kudi zaka biya mata? ya ce: Ey sai ya ce: to Bashin Allah shi yafi cancanta a biya" a cikin wat…
”
#4532HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullah bn Abbas, Allah ya yarda da shi, wanda ya ce: "Na ji Manzon Allah - Salatin Allah da amincin Allah su tabbata a gare shi - yana wa'azin rafat: Wanda bai sami takalmi ba to ya sanya safa biyu, kuma wanda bai sami lace - hannuwansa ba".
”
#4533HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira, Allah ya yarda da shi, da isnadi: "Duhu mai karfi ne, rijiya tana da karfi, kuma karafa tana da karfi, kuma a kan rukuni na biyar."
”
#4534HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Safiyya Yar Huyai zuwa ga Annabi: "Annabi ya kasance yana i'itikafi sai nazo na ziyarce shi da daddare, sai mukai magana sannan na koma, sai ya tashi don ya rakani, kuma dakinta ya kasance a gidan Usama Dan Zaid, to sai sai wasu Mutane biyu suka wuce daga Mutanen M…
”
#4535HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi ɗan Umar - Allah Ya yarda da su -: Cewa Talbiyar Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi -: "AmsawarKa ya Allah, amsawarKa, amsawarKa baKa da abokin tarayya amsawarKa, lallai cewa godiya da ni'ima na Ka ne kuma mulki ma naKa ne, baKa d…