Sa'ad ya zo sai Manzon Allah SAW ya ce: Wannan Kawu na ne kowane Mutum ya nuna mun kawunsa
Daga Jabir Allah ya yarda da su ya ce: Sa'ad ya zo sai Manzon Allah SAW ya ce: Wannan Kawu na ne kowane Mutum ya nuna mun kawunsa"
Books saved in this browser.
Loading favorites…
Tap the heart on any book card to save it here.
Search and read verified Prophetic hadeeth translations, explanations, benefits, categories and source attribution. Page 2.
Smart instant results tolerate minor spelling mistakes, with every filter in one place.
Daga Jabir Allah ya yarda da su ya ce: Sa'ad ya zo sai Manzon Allah SAW ya ce: Wannan Kawu na ne kowane Mutum ya nuna mun kawunsa"
Daga Ali -Allah ya yarda da shi- ya ce: "Ban taba ganin wani mutum da ya Manzon Allah SAW ya fansheshi ba bayan Sa'ad naji shi yana cewa: Ka harba fansarka da Mahaifana"
Daga Abdulrahman Bin Abi Umairah kuma ya kasance daga cikin sahabban Manzon Allah SAW daga Annabi SAW cewa shi ya ce da Mu'awiya: "Ya Ubangiji kasanya shi Shiyayye kuma maishiryarwa kuma ka shiryar da shi"
An rawaito daga Nana Aisha ta ce:"B'a tava bawa Ammar zavin abubuwa biyu sai ya zavi mafi dacewarsu"
Ankarvo daga Abu huraira ya ce: Manzon Allah SAW ya ce: "'Ya'yan Al-as Muminai ne Amr da Hisham"
Daga Irbad dan Sariya - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Wata rana Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya tsaya a cikinmu, sai ya yi mana wa'azi, wa'azi isasshe zukata suka ji tsoro daga gare shi, idanuwa suka zubar da hawaye daga gareshi, aka ce:…
Daga Anas Ɗan Malik Allah Ya yarda da shi Lallai Annabi -tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya nemiSabitu ɗan Ƙais (domin bai ganshi ba) sai wani mutum ya ce: Ya Manzon Allah, ni zan samo maka labarinsa, sai ya zo masa sai ya same shi a zaune a gidansa ya su…
Daga Imran ɗan Hussain - Allah - Ya yarda da su - ya ce: Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: «Mafi alherinku zamanina, sannan waɗanda suke biye musu, sannan waɗanda suke biye musu» Imran ya ce: Ban sani ba shin Annabi - tsira da amincin Allah s…
Daga Abu Najih Irbad ibn Sariyah - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya yi mana wa’azi, wa’azin da zukata suka firgita daga gare shi, kuma idanuwa suka zub da hawaye daga gare shi, muka ce: Ya Manzon Allah! kama…
Follow any language without creating an account.

