”
#6461HadeethEnc[Ingantacce ne]
Idan Bawa ya Kusance ni da dani daya, sai nima na kusanceshi da tsawon Hannu, idan kuma ya kusance ni da tsawon danin Hannuwa biyu, kuma idan yazo mun yana mai tahowa sai in zo masa ina mai Sassarfa
”
#6462HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Abu Musa Al-ash'ari -Allah yarda da shi- Zuwa ga Manon Allah SAW "Idam Ranar Al-kiyama ta Kasance Allah ai Tura ga kowane Musuli Bayahude daya Ko banasare, sai yace wannan ne zaiFansheka daga Wuta" Kuma a cikin wata riwayar: "Wasu mutane zasu a Ranar Al-…
”
#6468HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: Imani tsagi saba’in- ko Sittin- da wani abu ne, mafi falalarsu faɗin: Babu abin bautawa da cancanta sai Allah, mafi ƙasa kuma kawar da ƙazanta daga han…
”
#6611HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Babu wani ma'abocin zinare ko azirfa, da ba ya bada haƙƙinsu daga garesu, sai a ranar alƙiyama ya kasance za'a ƙerasu a siffar alluna na wuta, sai a ƙo…
”
#6615HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Adiyyu ɗan Hatim - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira daa mincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: ‘’Babu wani daga cikinku face sai Allah ya yi magana da shi, babu wani tafinta a tsakaninsu, sai ya duba zuwa daman sa ba zai ga komai ba face abi…
”
#6761HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Bashir mutumin Madina, Allah Ya yarda da shi: Cewa ya kasance tare da Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi a wasu tafiye- tafiyansa, ya ce: Sai Ma’aikin Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya aika a lokacin munane suna wurin…
”
#6762HadeethEnc[Hasan ne]
Daga Uƙuba ɗan Amir Aljuhani - Allah Ya yarda da shi -: Cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - wasu mutane sun fuskanto gare shi , sai ya yi wa tara daga cikinsu caffa (Mubaya’a) yaki yi wa ɗaya, sai suka ce: Ya Manzon Allah, ka yi wa tara caf…
”
#6763HadeethEnc[Hasan ne]
An rawaito daga Abdullahi Bn Akim -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi "Duk wanda ya danfaru da wani abu to za'a jibanta shi zuwa gare shi"
”
#6764HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Ruwaifi'a ya ce: Manzon Allah ya ce da ni: "Ya kai Ruwaifia,watakila rayuwarka tayi tsawo, saboda haka bawa Mutane labarin cewa duk wanda ya daure gemunsa, ko ya daura tsirkiya, ko yayi tsarki turoson dabbobi ko kashi, to babu shi babu Annabi Muhammad
”
#6765HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Tarik Ɗan Ashyam al’Ashja’i, Allah Ya yarda da shi, ya ce: Na ji Ma’aikin Allah tsira da amincin Allah su tabbata a agare shi yana cewa: Duk wanda ya ce: Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, ya kuma kafircewa abin da ake bautawa koma bayan Allah, to, dukiyarsa d…
”
#6980HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Muhammadu Bn Zaid cewa wasu Mutane sunce da kakansa Abdullahi Bn Umar -Allah ya yarda da su- "Mu muna shiga ga Shugabanninmu sau Mu gaya musu Sacanin abunda Muke faca idan muka futo daga Wurinsu, sai ya ce: Mu muna qirga wannan cikin Munafunci a lokacin Manzon Alla…
”
#7041HadeethEnc[Ingantacce ne]
A kan Abu Hurairah - Allah ya yarda da shi - a kan annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - wanda ya ce: “Uku ne kawai suka yi magana a cikin shimfiɗar jariri: Yesu, ɗan Maryama, da mamallakin Jarij, kuma Greg ya kasance mutum ne mai yawan ibada, ya Haga…