”
#3095HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Ɗan Umar - Allah Ya yarda da su -: Cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance yana ɗaga hannayensa daura da kafaɗunsa in zai fara sallah, haka nan in zai yi kabbara dan ruku'u, haka idan kuma zai ɗago kansa daga ruku'u sai ya ɗagas…
”
#3096HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Dan Mas’ud - Allah Ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya sanar dani Tahiya, tafukana tsakanin tafukansa, kamar yadda yake sanar dani sura daga Alkur’ani : "(Tsarkakan) Gaisuwa ta tabbata ga Allah, da salloli da tsar…
”
#3105HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira-Allah ya yarda da shi- yace: Manzon Allah ya kasance in zai yi salla sai ya yi kabbara yayin da yake mikewa , sannan kuma yana yin kabbara yayin da yake yin ruku'u, sannan yana cewa-Allah ya ji mai gode masa, yayin da yake dago bayansa daga raka'a,sanna…
”
#3111HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Anas Dan Malik -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi: "Ku daidaita a cikin sujjada, kar ku shimfida zira'oinku irin yadda kare ke shimfida nas
”
#3175HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Bara'u Dan Azib - Allah ya yarda da shi- yace: "Na lura da sallar Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- sai na sami tsayuwarsa, da ruku'unsa, da daidaitonsa bayan ruku'u,da sujjadarsa, da zamansa tsakanin sujjada biyu, da zamansa tsakanin sallama da…
”
#3185HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi -: Cewa Annabi-tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -ya shiga masallaci, sai wani mutum ya shigo, sai ya yi sallah, sannan (ya zo) ya yi sallama ga Annabi-tsira da amincin Allah su tabbata agare shi-sai ya amsa masa kuma y…
”
#3226HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Katada Al'ansary ya ce: "allai cewa Annabi ya kasance yana Sallah kuma ya na dauke da Umama Yar Zainab Yar Annabi"
”
#3327HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Anas bn Malik - yardar Allah ta tabbata a gare shi - "Annabi mai tsira da amincin Allah, da Abubakar da Omar - Allah ya yarda da su - sun kasance suna gabatar da salla da" Godiya ta tabbata ga Allah, Ubangijin talikai ". Kuma a cikin wani labari: "Na yi Sallah tare…
”
#5213HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Nana Aisha -Allah yarda da ita- "allai cewa Annabi ya aika Wani Mutum a wani yaki sai ya kasane yana" karantawa abokansa in yana jansu Sallah, Sai yake cika karatunsa da: Kulhuwa"
”
#5216HadeethEnc[Ingantacce ne]
An karbo daga A`isha -Allah ya kara yarda a gareta- ta ce: Manzon Allah mai tsira da aminci su kara tabbata a gareshi ya kasance {yana bude salla da kabbara. da karatu, da fadar Alhamdu lillahi rabbil aalamina, ya kasance idan yayi ruku`u baya dago kansa, ba kuma ya mik…
”
#5275HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Mutrif bin Abdullah wanda ya ce: “Na yi Sallah tare da Imran bin Husayn, Ali bin Abi Dalib ya yi nasara, don haka idan ya yi sujada, zai tsufa, kuma idan ya daga kansa, sai ya ce takbeer. Muhammad - Allah ya yi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ko kuma…
”
#5321HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Jubair Dan Mud'im -Allah ya yarda da shi- yace:"Na ji Annabi -tsira da amincin Allah- yana karanta Suratuddur a Sallar Magariba".