Lallai ni wallahi zan yi muku sallah , amma ba sallar nake nufi ba, ina yin sallah ne yadda naga manzon Allah mai tsira da aminchi yake yin sallah.
An karbo daga Abi kilabata shi ne Abdullahi dan zaidu aljarmiy albasariy ya ce:{Maaliku dan Huwairisi ya zo wannan masallacin namu, sai ya ce: lallai ni zan yi muku sallah, amma ba sallar nake nufi ba, zanyi sallah kamar yadda naga manzon Allah mai tsira da aminchi su k…

