???? Hausa الهـوسـا هَرْشَن هَوْسَ

30 هوسا ?? الهوسية: Hausa ـ Islam (Musulunci) -Ma’ahad AsSunnahKarkashin kulawar: Dr. Haisam Sarhan
اللغة الهوسا
الهوسية: Hausa

YouTube
https://youtube.com/@IslamMusulunci-MaahadAsSunnah?si=6JZYJlOjBxoOzuQm

https://youtube.com/playlist?list=PLBFEt29we81TTJ4JTaL0XZkTZICQqyLYx

https://www.youtube.com/channel/UCDH44ExmoH2EZk7V9FGL-ZQ

Facebook
https://www.facebook.com/pg/30-%D9%87%D9%88%D8%B3%D8%A7Hausa-Dr-Haythem-sarhan-392802324840144/community/

Telegram
https://t.me/hsarhan1_5

https://whatsapp.com/channel/0029VaDAicIGE56brYEU7E10

?https://sarhaan.com/a/hausa-%d8%a7%d9%84%d9%87%d9%80%d9%88%d8%b3%d9%80%d8%a7-%d9%87%d9%8e%d8%b1%d9%92%d8%b4%d9%8e%d9%86-%d9%87%d9%8e%d9%88%d9%92%d8%b3%d9%8e/

Site
https://alsarhaan.com/hau

Ma’ahad AsSunnahKarkashin kulawar: Dr. Haisam Sarhan
https://drive.google.com/drive/folders/16kTSlGk6N0Dg9w_TectJsjIEQA3xFAz7?usp=sharing

Assalamu alaikum wa rahmatul Lahi wa barakatuhu
Cikin falalar Allah, wannan itace sabuwar kafar ilimi (cenel na YouTube) da muka bude

cikin harshen Hausa (هوسا)
https://youtube.com/@IslamMusulunci-MaahadAsSunnah?si=6JZYJlOjBxoOzuQm
domin bitar abinda muka sanya a cikinta!
Shin zai yiwu ka taimake mu wurin bitar sakwanninta da aiko mana da gyare-gyare,
da yin tarayya da mu cikin yada wannan kafar, da aike ta zuwa gruf-gruf

Allah ya sanya ta cikin ma’aunin kyawawan ayyukanku!

الهـوسـا (هَرْشَن هَوْسَ)
مناطق التحدث بها: نيجيريا، ونيجر، والبلاد المجاورة
عدد الناطقين بها: نحو ٦٥ مليوناً

NEMAN GASKIYA

Share this book                 البحث عن الحقيقة اللغة هوسا NEMAN GASKIYA Ƙissar Apple ɗin Makintosh ta ɗimautar da Duniya. Saidai wa ya halitta Apple ɗin da muke cinta?! Na’urar jin bugun zuciya, likitan ƙasar Faransa ne ya ƙirƙire ta, Sai dai wa ya halitta kunnuwan da muke jin komai da su?! Na’urar computer mutumin ƙasar Faransa mai […]

NEMAN GASKIYA Read More »

KU ZO MU KOYI, HARUFAN LARABCI TARE DA WASALINSU – Ina yin zane, ina yi masa kala

Share this book                 هيا نتعلم حروف اللغة العربية مع الحركات KU ZO MU KOYI, HARUFAN LARABCI TARE DA WASALINSU أرسم وألون Ina yin zane, ina yi masa kala اعداد القسم العلمي بمعهد السنة بإشراف الشيخ هيثم سرحان Tanadar, Ɓangaren ilimi na makarantar Ma’ahadus Sunnah, da kulawar Shehun Malami Dr. Haisam Sarhan اللغة هوسا Hausa

KU ZO MU KOYI, HARUFAN LARABCI TARE DA WASALINSU – Ina yin zane, ina yi masa kala Read More »

‏ #Talata ranar #Ashura a watan Al muharram ‏16/7/2024

Share this book                 ‏ #Talata ranar #Ashura a watan Al muharram ‏16/7/2024 ‏⁧ #Falalarsa: Yana kankare zunuban shekarar da ta gabata, kamar yanda yazo cikin sahihu muslim. Abunda yafi shine azumtar ashura tareda ranar tara ga wata (Tasu’a). 15/7/2024 ‏Ko tareda ranar sha daya ga wata 17/7/2024 Hausa

‏ #Talata ranar #Ashura a watan Al muharram ‏16/7/2024 Read More »

KUMA INA RANTSUWA DA DARARE GOMA Wato dadare goman farkon watan Zulhijjah Da wane ayyuka za mu fuskanci waɗannan kwanakin?

Share this book                 KUMA INA RANTSUWA DA DARARE GOMA Wato dadare goman farkon watan Zulhijjah وليالٍ عشر ليالي ذي الحجة Da wane ayyuka za mu fuskanci waɗannan kwanakin? Hadisi ya zo daga Abdullahi ɗan Abbas RA, ya ce: Manzon Allah SAW ya ce: “Babu wasu kwanaki waɗanda Sallah Mabuwayi da ɗaukaka yafi son ayyukan kirki a

KUMA INA RANTSUWA DA DARARE GOMA Wato dadare goman farkon watan Zulhijjah Da wane ayyuka za mu fuskanci waɗannan kwanakin? Read More »

Yaushe ake karanta ayatul Kursiyyu?

Share this book                 *Yaushe ake karanta ayatul Kursiyyu?* 1- *Bayan Sallolin farillah biyar;* Manzon Allah -Sallallahu Alaihi wasallam- ya ce: ” *Duk wanda ya karanta ayatul Kursiyyu a bayan kowace Sallah ta farillah, babu abin da zai hanashi shiga Aljannah se mutuwa*”. 2- *Kafin a kwanta barci;* Ya tabbata a hadisi cewa: ( *duk wanda ya

Yaushe ake karanta ayatul Kursiyyu? Read More »

SHARHIN KA’IDOJI MASU BAYANI A KAN TAUHIDI DA KASHE-KASHENSA التقسيم والتقعيد

Share this book                 SHARHIN  KA’IDOJI  MASU  BAYANI   A  KAN  TAUHIDI  DA  KASHE-KASHENSA ( التَّقْسِيمُ وَالتَّقْعِيدُ لِلْقَوْلِ الْمُفِيدِ ) WALLAFAR: Sheikh Haisam dan Muhammad Jamil Sarhan Tsohon Mai  karantarwa  a Sakandaren Masallacin Annabi SAW http//attasseel-alelmi.net http//sahaan.net Allah  Ya  gafarta  masa da iyayensa, da  duk  wanda ya  taimaka  wajen  buga  Littafin

SHARHIN KA’IDOJI MASU BAYANI A KAN TAUHIDI DA KASHE-KASHENSA التقسيم والتقعيد Read More »

Scroll to Top