Free Download #Talata ranar #Ashura a watan Al muharram 16/7/2024
#Talata ranar #Ashura a watan Al muharram 16/7/2024 #Falalarsa: Yana kankare zunuban shekarar da ta gabata, kamar yanda yazo cikin sahihu muslim. Abunda yafi shine azumtar ashura tareda ranar tara ga wata (Tasu'a). 15/7/2024 Ko tareda ranar sha daya ga wata 17/7/2024 Hausa


