???? Hausa الهـوسـا هَرْشَن هَوْسَ

30 هوسا ?? الهوسية: Hausa ـ Islam (Musulunci) -Ma’ahad AsSunnahKarkashin kulawar: Dr. Haisam Sarhan
اللغة الهوسا
الهوسية: Hausa

YouTube
https://youtube.com/@IslamMusulunci-MaahadAsSunnah?si=6JZYJlOjBxoOzuQm

https://youtube.com/playlist?list=PLBFEt29we81TTJ4JTaL0XZkTZICQqyLYx

https://www.youtube.com/channel/UCDH44ExmoH2EZk7V9FGL-ZQ

Facebook
https://www.facebook.com/pg/30-%D9%87%D9%88%D8%B3%D8%A7Hausa-Dr-Haythem-sarhan-392802324840144/community/

Telegram
https://t.me/hsarhan1_5

https://whatsapp.com/channel/0029VaDAicIGE56brYEU7E10

?https://sarhaan.com/a/hausa-%d8%a7%d9%84%d9%87%d9%80%d9%88%d8%b3%d9%80%d8%a7-%d9%87%d9%8e%d8%b1%d9%92%d8%b4%d9%8e%d9%86-%d9%87%d9%8e%d9%88%d9%92%d8%b3%d9%8e/

Site
https://alsarhaan.com/hau

Ma’ahad AsSunnahKarkashin kulawar: Dr. Haisam Sarhan
https://drive.google.com/drive/folders/16kTSlGk6N0Dg9w_TectJsjIEQA3xFAz7?usp=sharing

Assalamu alaikum wa rahmatul Lahi wa barakatuhu
Cikin falalar Allah, wannan itace sabuwar kafar ilimi (cenel na YouTube) da muka bude

cikin harshen Hausa (هوسا)
https://youtube.com/@IslamMusulunci-MaahadAsSunnah?si=6JZYJlOjBxoOzuQm
domin bitar abinda muka sanya a cikinta!
Shin zai yiwu ka taimake mu wurin bitar sakwanninta da aiko mana da gyare-gyare,
da yin tarayya da mu cikin yada wannan kafar, da aike ta zuwa gruf-gruf

Allah ya sanya ta cikin ma’aunin kyawawan ayyukanku!

الهـوسـا (هَرْشَن هَوْسَ)
مناطق التحدث بها: نيجيريا، ونيجر، والبلاد المجاورة
عدد الناطقين بها: نحو ٦٥ مليوناً

Axum

Share this book                  LITTAFIN TAMBAYOYIN KABARI GUDA UKU, da Ka’idodi guda hudu (ALKAWA’IDUL ARBA’U), da abubuwan da suke warware Musulunci (NAWAKIDUL ISLAM): Littafi ne da harshen HAUSA wanda Dr. Haisam Sarhaan ya wallafa shi, kuma littafin ya kunshi: 1- TAMBAYOYIN KABARI GUDA UKU: Wannan karamin littafi ne mai daraja wanda ya kunshi ginshikan da suka […]

Axum Read More »

KOYON RUBUTUN LARABCI JUZU IN AMMA MUSHAFIN ALQUR ANI

Share this book                  LITTAFIN KOYON RUBUTUN LARABCI, DA KUMA JUZ’U AMMA (IZU BIYU) DAGA ALKUR’ANI (تعلم الخط العربي وجزء عم من المصحف): Littafi ne da harshen LARABCI wanda Dr. Haisam Sarhaan ya wallafa shi, da manufar koyar da nau’in rubutun KHADDUN NASKH, ta hanyar bi sannu-sannu wajen koyan rubuta harrufan larabci a dukkan halin da

KOYON RUBUTUN LARABCI JUZU IN AMMA MUSHAFIN ALQUR ANI Read More »

Muhimman darussa ga daukacin Al-umma

Share this book                  SHARHIN LITTAFIN (MUHIMMAN DARUSSA GA DAUKACIN AL’UMMAH): Littafi ne da harshen HAUSA wanda Dr. Haisam Sarhaan ya tanade shi, domin sharha ga littafin AD-DURUSUL MUHIMMA LI AMATIL UMMAH, na Imam Ibnu-Baaz -Allah ya yi rahama a gare shi-, Mawallafin (Shaikh Haisam) ya tattara nau’ukan ilmomin shari’a a cikin littafin, musamman wadanda suka

Muhimman darussa ga daukacin Al-umma Read More »

Wannan shine Musulunci

Share this book                  LITTAFIN TAMBAYOYIN KABARI GUDA UKU, da Ka’idodi guda hudu (ALKAWA’IDUL ARBA’U), da abubuwan da suke warware Musulunci (NAWAKIDUL ISLAM): Littafi ne da harshen HAUSA wanda Dr. Haisam Sarhaan ya wallafa shi, kuma littafin ya kunshi: 1- TAMBAYOYIN KABARI GUDA UKU: Wannan karamin littafi ne mai daraja wanda ya kunshi ginshikan da suka

Wannan shine Musulunci Read More »

Sunnan al Fitrah

Share this book                  سنن الفطرة: مطوية باللغة الهوسا ، من إعداد فضيلة الشيخ الدكتور هيثم سرحان، يذكر فيها جملة من سنن الفطرة التي هي الصفات التي خلق الله الناس عليها مع ذكر الدليل عليها. SUNNONIN FIDRAH: Madawiyya ce a cikin harshen Hausa, Tanadar shehun Malami Dr. Haisam Sarhan, a cikin karamin littafin shehun Malamin, ya

Sunnan al Fitrah Read More »

Wanene annabi Muhammadu Kuma me ya koyar da mu (musulmai)?

Share this book                  من هو النبي صلى الله عليه وسلم وماذا علمنا؟ كتيب باللغة ال ، ألفه الدكتور هيثم سرحان، يبين فيه عظمة النبي صلى الله عليه وسلم وعظمة الدين والمبادئ التي جاء بها. WANENE ANNABI sallal lahu alaihi wa sallama KUMA ME YA KOYAR DA MU?: Karamin littafi ne a cikin harshen Hausa, wanda

Wanene annabi Muhammadu Kuma me ya koyar da mu (musulmai)? Read More »

Scroll to Top