Anyi jayayya tsakanin Annabi Adam da Musa, sai Musa ya ce da shi ya kai Adam ka tozarta mu ka futar da mu daga cikin Aljanna, sai Adam ya ce da shi: Ya kai Musa Allah ya zaveka da yin Magana kuma yayi maka rubutu da Hannunsa, shin ka zargeni kan Alamarin da Allah ya qaddara shi kafin ya halicce ni da Shekara Arba'in? Sai Annabi Adam ya rinjayi Annabi Musa, Sai Annabi Adam ya rinjayi Annabi Musa.
Daga Abu huraira -Allah ya yarda da shi- daga Manzon Allah SAW ya ce: "Anyi jayayya tsakanin Annabi Adam da Musa, sai Musa ya ce da shi ya kai Adam ka tozarta mu ka futar da mu daga cikin Aljanna, sai Adam ya ce da shi: Ya kai Musa Allah ya zaveka da yin Magana kuma yay…

