”
#10956HadeethEnc[Hasan ne]
Daga Aliyu Bn Abi Xalib -Allah ya yarda da shi- ya ce: "Ban tava yin ciwon kai ba ko ciwon Ido tunda Manzon Allah SAW ya shafi fuskata, kuma yayi mun tofi a idona a ranar Khaibar lokacin da ya bani Tuta"
”
#10958HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Al'ala Bn Umair -Allah ya yarda da shi- ya ce: Na Kasance a wajen Qatada bn mulhan lokacin da ya zo, sai wani Mutum ya wuce a qarshen gida, ya ce sai naganshi a fuskar Qatada, ya ce: Kuma na kasance idan naganshi kai ka ce a fuskarsa Mai ne"
”
#10959HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Nana Aisha -Allah ya yarda da ita- ta ce: "An karvi ran Manzon Allah SAW kansa yana tsakanin Wuyana da Qirjina, yayin da ransa ya futa, ban tava jin wani qanshi kamar wannan"
”
#10960HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Yazid Bn Al-aswad -Allah ya yarda da shi- cewa shi yayi Sallah tare da Manzon Allah SAW ya yi Sallar Asuba, sai mutane sukai ca suna riqe Hannunsa suna shafar fuskokinsu, ya ce: sai na xauke Hannunsa sai na shafi fuskata da shi, sai na, sai naji yafi qanqara Sanyi,…
”
#10961HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Anas Bn Malik -Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah SAW ya shogo mana sai ya yi baccin Rana a wajrnmu sai yayi Gumi sai Mahaifiyata ta zo da kwalba, sai ta fara zuba gumin a cikinta, sai Manzon Allah SAW ya farka, sai ya ce: "Ya ke Babar Sulaim Mai kike yi ha…
”
#10962HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Aliyu Bn Abi Xalib -Allah ya yarda da shi- ya ce: "Yayin da ya Wanke Manzon Allah SAW ya tafi yana neman abunda ake samu ga Mamaci, bai samu komai ba, sai ya ce: Fansarka da Mahaifina , Kana tsaftace a halin kana da Rai, haka ma bayan ka Mutu"
”
#10963HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Ja'ad ya ce: naji Alsa'ib Bn Yazin yana cewa: Yakumbo na ta tafi dani wajem Manzon Allah SAW sai ta ce: "Ya Manzon Allah, Lallai Xan yaruwata yana jin jiki, sai ya shafi kaina kuma yayi mun Addu'a da Albarka, sannan yayi Alwala, Sai na sha Ruwan Alwalar tasa, sanna…
”
#10964HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Yazid Al-ansari -Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah SAW ya ce da ni: Manzon Allah SAW ya ce da ni: "Matso kusa da ni" sai na Matso kusa da shi, sai ya ce: "Ka shigar da Hannunka ka shafi bayana" ya ce: sai na shigar da Hannuna cikin Rigarsa, sai na shaf…
”
#10965HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi Bn Sarjis, ya ce: naga Manzon Allah SAW kuma muka ci Gurasa da Nama tare da shi, ko kuma ya ce: Tharid, ya ce: sai na ce da shi: Manzon Allah SAW yayi Maka Istigfari? ya ce: Ey, haka ma kai sannan ya karanta wannan Ayar: "Kuma ka nemi gafarar zunubanka da…
”
#10966HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Anas -Allah ya yarda da shi ya ce: Manzon Allah SAW ya ce: "Haqiqa an tsorata ni a tafarkin Allah irin tsoratawar da ba'a yiwa kowa ba, kuma Haqiqa an cutar da ni irin cutarwar da ba'a yiwa kowa ba, Nayi kwana Talatin tsakanin Dare da Rana bani da Abincin abincin d…
”
#10968HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Anas -Allah ya yarda da shi- Cewa Wata mata tana da wata damuwa a hankalinta, sai ta ce ya manzon Allah lallai ni ina da wata buqata a wajenka, sai ya ce: " Babar Wane, kalli ko wane hanyoyi kika so, har in biya miki bukatarki sai ya keve da ita a Hanya har ta gama…
”
#10969HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Anas Bn Malik -Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah SAW ya yi Hajji akan tsohon Siddi, da shinfixa wacce bata wuce Dirhami Huxu ba ko batama kai ba sannan ya ce: "Ya Ubangiji ina rokonka hajji ba don ganin idon Mutane ba ko don Mutane suji"