افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم. افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم. افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم. افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم. افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم. افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم. افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم. افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم.
Islamic Reads · HadeethEnc

Prophetic Hadeeth Encyclopedia

Search and read verified Prophetic hadeeth translations, explanations, benefits, categories and source attribution.

Content source:HadeethEnc.com·Version 1.25.0
1,753hadeeths
Advanced search

Search the Hadeeth Encyclopedia

Smart instant results tolerate minor spelling mistakes, with every filter in one place.

144hadeeths
Clear filters
Categories

SIRAR ANNABI

12 hadeeths in this category
#2972HadeethEnc[Ingantacce ne]

An gaatar da no a haan Manzon Allah SAW a ranar yaqin Uhud ina Xan Shekara goma amma bai Mun izini ba

Daga Abdullahi Bn Umar -Allah ya yarda da su- ya ce: "An gaatar da no a haan Manzon Allah SAW a ranar yaqin Uhud ina Xan Shekara goma amma bai Mun izini ba, aka gabatar da ni a ranar yaqin Khandaq, ina xan shekara Sha biyar kuma yai mun izini"

Read hadeeth
Share
#2990HadeethEnc[Ingantacce ne]

Ban taɓa ganin ma'abocin gashin kai ba mafi kyau a cikin kayan ado jajaye (mayafi da kwarjalle saƙar Yaman) kamar Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi ba -

Daga Bara’u - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Ban taɓa ganin ma'abocin gashin kai ba mafi kyau a cikin kayan ado jajaye (mayafi da kwarjalle saƙar Yaman) kamar Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi ba - gashinsa yana taɓa kafaɗunsa, mai nisan abinda…

Read hadeeth
Share
#3018HadeethEnc[Ingantacce ne]

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance damantawa tana kayatar da shi, a sanya takalminsa, da taje kansa, da tsarkinsa, kai da sha'aninsa duka

Daga Aisha Uwar Muminai - Allah Ya yarda da ita - ta ce : Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance damantawa tana kayatar da shi, a sanya takalminsa, da taje kansa, da tsarkinsa, kai da sha'aninsa duka.

Read hadeeth
Share
#3019HadeethEnc[Ingantacce ne]

Hannun dama na Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya kasance don tsarkake shi da abincinsa, kuma hannun hagu na wofintar da abin da yake cutarwa

A kan A’isha - Allah Ya yarda da ita - ta ce: “Hannun Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - shi ne hannun dama don tsarkinsa da abincinsa, kuma hagu na ruwansa ne, kuma babu cutarwa”. A kan Hafsa - Allah ya yarda da ita - "Manzon Allah - tsira da…

Read hadeeth
Share
#3020HadeethEnc[Ingantacce ne]

A lokacin da Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - da sahabbansa suka zo Makka, mushrikai suka ce: Zai zo muku da wasu mutane wadanda rauninsu ne zazzabin Yathrib.

Daga Abdullah bn Abbas - Allah ya yarda da shi - ya ce: “Lokacin da Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - da sahabbansa suka zo Makka, sai mushrikai suka ce: Wasu mutane za su zo gabanku da wulakantasu da wulakantasu, kuma Annabi, Allah ya yi mus…

Read hadeeth
Share
#3022HadeethEnc[Ingantacce ne]

Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya shiga Makka daga abinci, daga saman gidan yaji, ya fita daga karamar garken

Daga Abdullah bn Omar - Allah ya yarda da shi - "Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya shiga Makka daga abinci, daga saman gidan yaji, ya fita daga karamar garken."

Read hadeeth
Share
#3030HadeethEnc[Ingantacce ne]

Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya kasance yana shiga bayan gida, sai ni da wani yaro sa'ana mu ɗaukar masa salka ta ruwa da kuma sanda sai ya yi tsarki da ruwa

Daga Anas ɗan Malik - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya kasance yana shiga bayan gida, sai ni da wani yaro sa'ana mu ɗaukar masa salka ta ruwa da kuma sanda sai ya yi tsarki da ruwa.

Read hadeeth
Share
#3060HadeethEnc[Ingantacce ne]

Ban taɓa ganin Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi yana ƙyaƙyata dariya ba, har inga ƙarshen ganɗarsa ba, kawai ya kasance yana murmushi

Daga Nana A'isha uwar muminai - Allah Ya yarda da ita - ta ce: Ban taɓa ganin Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi yana ƙyaƙyata dariya ba, har inga ƙarshen ganɗarsa ba, kawai ya kasance yana murmushi.

Read hadeeth
Share
#3062HadeethEnc[Ingantacce ne]

Na kiyaye raka'o'i goma daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -

Daga Dan Umar - Allah ya yarda da su - ya ce: Na kiyaye raka'o'i goma daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -: Raka'a biyu kafin Azahar, da raka'a biyu a bayan azahar, da raka'a biyu bayan Magariba a gidansa, da raka'a biyu bayan Issha' a gidansa, da…

Read hadeeth
Share
#3110HadeethEnc[Ingantacce ne]

Shin bana ba ku labari ba game da Jujal, wanda babu wani annabi da ya zantar da mutanensa shi ? lallai shi mai ido ɗaya ne, kuma shi zai zo a tare da shi akwai kwatankwacin aljanna da wuta,

Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Shin bana ba ku labari ba game da Jujal, wanda babu wani annabi da ya zantar da mutanensa shi ? lallai shi mai ido ɗaya ne, kuma shi zai zo a tare da…

Read hadeeth
Share

Shopping Basket

Loading...