Bana baku labari ba Maye cizo? shi ne Gulmar da ake yada kadarta cikin Mutane
Daga Dan Mas'ud -Allah ya yarda da shi- Daga Annabi ya ce: "Bana baku labari ba Maye cizo? shi ne Gulmar da ake yada kadarta cikin Mutane"
Books saved in this browser.
Loading favorites…
Tap the heart on any book card to save it here.
Search and read verified Prophetic hadeeth translations, explanations, benefits, categories and source attribution. Page 9.
Smart instant results tolerate minor spelling mistakes, with every filter in one place.
Daga Dan Mas'ud -Allah ya yarda da shi- Daga Annabi ya ce: "Bana baku labari ba Maye cizo? shi ne Gulmar da ake yada kadarta cikin Mutane"
"Mutane Uku ba zasu shiga Al-janna ba: Mashayin giya da mai yanke Zumunci, da Mai Gasgata Masu Sihiri"
Daga Salmanul Farisi - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: «Mutum uku Allah ba zai yi musu magana ba a ranar alƙiyama kuma ba zai tsarkakesu ba kuma suna da zaba mai raɗaɗi: Dattijo mazinaci, da talaka mai…
An karbo daga Anas Allah Ya yarda da shi, ya ce: Ma'aikin Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: Imanin ɗayanku ba ya cika har sai na kasance mafi soyuwa a gare shi sama da babansa da ‘ya’yansa da mutane bakiɗaya.
"Idan Allah ya so yiwa wasu Mutane Azaba, sai Azabar ta sami wadanda suke cikin su, Sannan sai a tashe su a kan Ayyukansu"
An rawito daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce:Al-janna da wuta sun kai kara, sai Aljanna ta ce: Raunana ne da miskinai zasu shige ni, Sai wuta ta ce: Ni kuma Jabberan Mutane da Masu girman kai…
Daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- daga Manzon Allah SAW ya ce: "Mutane Kamar Ma'adanan Zinare da Azurfa ne, Mafifitanku a Jahiliyya sune Mafifitanku a musulunci idan Sukai Ilimi, Kuma Rayuka Kamar Rundunar yaki ce, duk wanda suka San juna sai su Saba, wanda kuma…
An rawaito daga Abu Musa Al-ash'ari -Allah yarda da shi- Zuwa ga Manon Allah SAW "Idam Ranar Al-kiyama ta Kasance Allah ai Tura ga kowane Musuli Bayahude daya Ko banasare, sai yace wannan ne zaiFansheka daga Wuta" Kuma a cikin wata riwayar: "Wasu mutane zasu a Ranar Al-…
Daga Abdullahi ɗan Mas’ud - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Kada ku riƙi gona sai ku yi kwaɗayin duniya".
An rawaito daga Abdullahi Bn Akim -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi "Duk wanda ya danfaru da wani abu to za'a jibanta shi zuwa gare shi"
Daga Anas, Allah ya yarda da shi, ya ce: Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya rubuta layi, kuma ya ce: “Wannan mutumin mutuncinsa ne, kuma yayin da yake haka, lokacin da mafi kusanci. layi ya zo. " Daga Ibn Masoud - Allah ya yarda da shi - ya ce: A…
Dafa Abu Sa;id -Allah ya yarda da shi- ya ce Manzon Allah SAW ya ce: " Ya kusanta ya kasance mafi Alkairin Dukiyar Musulmi iya ce Dabbobinsa da yake kiwansu a gefen duwatsu, da wuraren ruwa don ya tsira da Addininsa daga Fitina"
Follow any language without creating an account.

