"Na Umarce ku da yin tafiya cikin duhun dare, Saboda Kasa ana Nade ta da daddare"
An rawaito daga Anas -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi: "Haddin Dan Dabo Sare wuya"
Search and read verified Prophetic hadeeth translations, explanations, benefits, categories and source attribution. Page 79.
Smart instant results tolerate minor spelling mistakes, with every filter in one place.
An rawaito daga Anas -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi: "Haddin Dan Dabo Sare wuya"
An rawaito daga Abu Sa'id da Kuma abu Huraira, Allah ya yarda da shi zuwa Annabi: "Haddin Dan Dabo Sare wuya"
An rawaito daga Jabir Bn Abdullah -Allah ya yarda da su- "Manzon Allah ya Kasance, yana jinkirtawa a bayan Matafiya, Saboda ya taimakawa Rarrauna, Kuma ya dauke shi kuma yayi Masa Addu'a"
Daga Ubayyu ɗan Ka'ab - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Kada ku zagi Iska, idan kuka ga abinda ba kwa so to kuce: Ya Allah mu muna roƙonKa daga alherin wannan iskar, da alherin abinda ke cikinta, da alh…
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Kada ɗayanku ya ce: Ya Allah Ka gafarta mini in Ka so, Ka yi mini rahama in Ka so, Ka azirtani in Ka so, ya ƙudirce niyyar rokonsa, lallai Shi Yana aikata abin…
Daga Imaran Ɗan Husain - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: Ba ya cikimmu wanda ya yi camfi, ko aka yi masa camfi, ko ya yi bokanci ko aka yi masa bokanci, ko ya yi tsafi ko aka yi masa tsafi. Duk wanda ya…
Daga wasu cikin matan Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, daga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya ce: Wanda ya je wurin Ɗan duba (malamin duba) ya tambaye shi wani abu, to, ba za a karɓi Sallarsa ta darare arba’in ba.
Daga Ɗan Abbas - Allah Ya yarda da su - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Dukkan wanda ya ɗosani wani yanki na ilimin taurari, to, haƙiƙa ya ɗosani wani yanki na tsafi, ya ƙara abin da ya ƙara".
An rawaito daga Anas -Allah ya yarda da shi- ya ce: "Mun Kasance idan Muka sauka Masauki, Bama yin Sallah har sai mun sauke kaya"
An rawaito daga Jabir Allah ya hyarda da shi daga Annabi cewa shi idan yayi niyyar yaki sai ya ce: "Ya ku Jama'ar Muhajirai da Mutanen Madina, Lallai cewa daga cikin ku akwai wasu Mutane basu da Dukiya, ko Dangi, saboda haka wani daga cikinku ya hadu da Biyu ko Uku"
Ibrahim ya ce: "Sun Kasance suna dukanmu kan Shaida da Al-kawari Alhalin Muna yara"
An Rawai to daga Abdullahi Bn Abbas -Allah ya yarda da su- Cewa Annabi ya shiga wajen wani Balaraben Kauye ya duba shi, "Ya ku Jama'ar Muhajirai da Mutanen Madina, Lallai cewa daga cikin ku akwai wasu Mutane basu da Dukiya, ko Dangi, saboda haka wani daga cikinku ya had…
Follow any language without creating an account.