"Lallai cewa su sun bani zabin sun tambaye ni suka tambaye da yawa ko ko su sanayni nayi Rowa ni kuma ba Marowaci ba ne"
"Lallai cewa su sun bani zabin sun tambaye ni suka tambaye da yawa ko ko su sanayni nayi Rowa ni kuma ba Marowaci ba ne" ....
Books saved in this browser.
Loading favorites…
Tap the heart on any book card to save it here.
Search and read verified Prophetic hadeeth translations, explanations, benefits, categories and source attribution. Page 7.
Smart instant results tolerate minor spelling mistakes, with every filter in one place.
"Lallai cewa su sun bani zabin sun tambaye ni suka tambaye da yawa ko ko su sanayni nayi Rowa ni kuma ba Marowaci ba ne" ....
An rawaito daga Abdullahi Jabir Bn Samarah -Allah ya yarda da su- ya ce:"Na kasance ina Sallah tare da Annabi -Amincin Allah a gare shi- Salloli Sallarsa ta kasance tsakatsaki ce haka Hudubarsa tsakatsaki ce"
An rawaito daga Abdullahi Bn Abbas "Manzon Allah ya Kasance yana kwanaki baici komai ba, kuma Iyalansa babu abunda suke samu sai Abincin Dare, Kuma ya kasance Ma gurasar Acca ne"
Daga Nana Aisha Yar Abubakar - Allah ya yarda da ita Cewa Annabi -Tsira da Amincin allah su tabbata a gareshi - ya sayi abinci daga Bayahude kuma ya jinginar masa da Silkensa na Karfe
An rawaito daga ibn Mas'ud -Allah ya yarda da shi- ya ce: "Na shiga wajen Annabi a halin yana shakuwa sai na Shafe shi"
Daga Jabir Dan Abdullahi cewa shi ya kasance yana tafiya akan wani Rakuminsa da ya kasa tafiya, sai Annabi ya so ya hutar da shi, sai Annabi ya riskeni, sai ya yi mun Addua, kuma ya dake shi, sai ya zama ya ware yana tafiya ma tafiyar da bai taba yinta ba, sannan ya ce:…
Daga Anas - Allah Ya yarda da shi -: Cewa wasu mutane daga sahabban Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - sun tambayi matan Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - game da aikinsa a ɓoye? sai sashinsu ya ce: Ba zan auri mata ba, sashinsu…
Daga Ɗan Abbas - Allah Ya yarda da su - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance mafi kyauta cikin mutane, kuma ya kasance mafi kyutar da yake yi a Ramadan ne lokacin da Jibril ya haɗu da shi, ya kasance yana haɗuwa da shi a cikin k…
Daga Anas Dan Malik - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Ma’aikin Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya kasance ya fi kowa kyawawan ɗabi’u.
An rawaito daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- Zuwa ga Annabi: "Da za'a gayyaceni zuwa kafar Akuya ko cinya zan amsa
"Allah bai aiki wani Annabi ba sai yayi kiwon Dabbobi, sai Sahabbansa suka ce: kai fa? yace "E, nakasance ina kiwonsu kan wasu Kwabbai ga Mutanen Makka"
Daga al-Aswad Ibnu Yazid ya ce: Na tambayi Nana A'isha abinda Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance yake yi a cikin gidansa? ta ce: Ya kasance yana cikin hidimar iyalansa, idan lokacin sallah ya yi sai ya fita zuwa ga sallah.
Follow any language without creating an account.

