Babu komai na Zakka akan Musulmi cikin dokinsa
Daga Abu Huraira - Allah ya yarda da shi -:zuwa ga Annabi : "Babu komai na Zakka akan Musulmi cikin dokinsa "
Search and read verified Prophetic hadeeth translations, explanations, benefits, categories and source attribution. Page 48.
Smart instant results tolerate minor spelling mistakes, with every filter in one place.
Daga Abu Huraira - Allah ya yarda da shi -:zuwa ga Annabi : "Babu komai na Zakka akan Musulmi cikin dokinsa "
Daga Ɗan Umar - Allah ya yarda da su - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya wajabta zakkar fidda kai, Sa'i na dabino, ko Sa'i na alkama, akan bawa da ɗa, namiji da mace, ƙarami da babba cikin musulmai, kuma ya yi umarni a bada ita kafin…
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Ba ya halatta ga wata mace musulma ta yi tafiyar dare (ɗaya) sai a tare da ita akwai namiji muharraminta".
Daga Nana Aisha da Ummu Salam Allah ya yarda da su Daga Annabi : " Asuba tana Riske shi a halin yana cikin Janaba daga Ahalinsa, Sannan yayi Wanka yayi Sallah kuma ya yi Azumi"
Daga Abdullahi Dan Umar - Allah ya yarda da shi - zuwa ga Annabi : "nnabi _ Tsira da Amincin Allah ya yarda da shi - Ya hana Sabi Zarce a Azumi sai suka ce : Cewa ai kaima kana yi sai ya ce: cewa ni ai ba irinku bane , ni ai ana ciyar da ni kuma ana shayar da ni"
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Wanda ya manta alhali yana azumi, sai ya ci ko ya sha, to ya cike aziminsa, kaɗai Allah ne Ya ciyar da shi kuma Ya shayar da shi".
Daga Muhammad Dan Abbad Dan Ja'afar Ya ce: "Na Tamabayi Jabir Dan Abdullahi: "ai dace ga mace ba tayi Imani da Allah da Ranar Lahira tayi Tafiyar wuni da Kwana ba tare da Maharramunta ba"
Daga Abu Ubaid, 'yantaccen Ibnu Azhar, ya ce: Mun halarci idi tare da Umar ɗan Khaɗɗab - Allah Ya yarda da shi - sai ya ce: "Waɗannan kwanaki biyun Mazon Allah - tsira da Amincin Allah su tabbata agare shi - ya hana azimtarsu: Ranar buɗa bakinku daga aziminku, ɗaya rana…
Daga Abdullah bn Hunayn cewa Abdullahi bn Abbas - Allah ya yarda da su - da Al-Musawwar bin Makhrama - Allah ya yarda da su - sun yi sabani da iyayen: Ibn Abbas ya ce: Mahram din ya wanke kansa. Katanga ta ce: Kada ya wanke kansa. Ya ce: Ibn Abbas ya aike ni wurin Abu A…
Daga Jabir -Allah ya yarda da shi- ya ce Mun iso tare da Manzon Allah -Manzon Allah tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi- kuma mu muna cewa Amsarka Hajji, Sai Manzon Allah -Manzon Allah tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi- ya Umarce mu sanya ta Umra.
Daga Abu Buraida Allah ya yarda dashi daga Manzon Allah tsira da amincin Allah su qara tabbata a gare shi ya ce:
Daga Abudullahi Dan Abbas -Allah ya yarda da shi- "Lallai ce wa Mahaifiyata ta Mutu kuma akanta akwai bashin Azumi ko na iya rama mata? sai ya ce: da ace a kanta akwai bashin kudi zaka biya mata? ya ce: Ey sai ya ce: to Bashin Allah shi yafi cancanta a biya" a cikin wat…
Follow any language without creating an account.