Haba Umar, ba ka ji cewa kawun mutumin ba na mahaifinsa ne?
Daga Abu Hurairah - Allah ya yarda da shi - ya ce: “Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya aika Umar - Allah ya yarda da shi - kan sadaka. An ce: Ibnu Jamil, da Khalid bin Al-Walid, da Al-Abbas, baffan Manzon Allah - tsira da amincin Allah su t…

