Annabi tsira da amincin Allah ya kasance yana yin sallar Azahar a lokacin garjin rana, yakan sallaci La'asar lokaci da rana ta yi garau, Magariba kuma in rana ta fadi
Daga Jabir Dan Abdullah mutumin Madina -Allah ya yarda da su- yace: "Annabi tsira da amincin Allah ya kasance yana yin sallar Azahar a lokacin garjin rana, yakan sallaci La'asar lokaci da rana ta yi garau, Magariba kuma in rana ta fadi, Issha'i kuma wani lokacin ya ggag…

