”
#5217HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga A’isha, Allah ya yarda da ita, ta ce: “Na yi barci a hannun Manzon Allah - SAW- kuma kafafuna suna cikin sumbatansa, don haka lokacin da ya yi sujada, sai ya damke ni, sai kafafuna suka dafe.
”
#5218HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Nana Aisha ya ce: "A kowane dare Annabi yana wutiri ko afarkon dare ko tsakiyarsa, ko karshensa, Kuma yakan tsaida Wutirinsa da Asuba"
”
#5272HadeethEnc[Hasan ne]
Daga Amr Dan Shu'aib daga babansa daga kakansa ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "ku umarci 'ya'yanku da yin sallah alhali su suna 'yan shekara bakwai, kuma ku dake su akanta alhali su suna 'yan shekara goma, kuma ku raba tsakani…
”
#5273HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi ɗan Mas’ud - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Na ji Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbbat a gare shi - yana cewa: "Lallai cewa tawaida da layu da tiwala (tsafin juyar da tunani musamman tsakanin ma'aurata) shirka ne".
”
#5274HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi Dan Zaid Dan Asim Almazini -Allah ya yarda da shi- ya ce: "Annabi ya futo ranci Aokon ruwa, sai ya fuskanci Alkibla yana Addua, kuma ya juya kayansa baibai, kuma yayi Sallah Rakaa biyu, kuma ya bayya karatu" a wani lafazin kuma "Zuwa Wurin Sallar Idi"
”
#5275HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Mutrif bin Abdullah wanda ya ce: “Na yi Sallah tare da Imran bin Husayn, Ali bin Abi Dalib ya yi nasara, don haka idan ya yi sujada, zai tsufa, kuma idan ya daga kansa, sai ya ce takbeer. Muhammad - Allah ya yi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ko kuma…
”
#5319HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Nana Aisha: "allai cewa Annabi anyi masa likafani a cikin kaya farare na Yaman, kuma babu Riga ko Rawani"
”
#5321HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Jubair Dan Mud'im -Allah ya yarda da shi- yace:"Na ji Annabi -tsira da amincin Allah- yana karanta Suratuddur a Sallar Magariba".
”
#5322HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi Dan Umar -Allah ya yarda da su- ya ce: "Annabi ya kasance -Tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi- da Abubakar da Umar sunayin Sallar Idi kafin Huduba"
”
#5323HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi dan Abbas ya ce: "Manzon Allah ya Kasance yana hadawa a tafiya tsakanin Azahar da La'asar; idan ya kasance akan abin hawa, kuma yana hadawa tsakanin Magriba da Isha"
”
#5336HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Zarr - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Ya Abu Zarr idan zaka dafa romo to ka yawaita ruwansa, ka bibiyi maƙotanka da shi".
”
#5363HadeethEnc[Hasan ne]
Daga Abdullah bn Amr bn al-Aas - yardar Allah ta tabbata a gare shi - tare da isnadi: "Ku ci, ku sha, ku ba da sadaka, kuma ku sanya, ba tare da tunani ba, kuma babu almubazzaranci."