”
#5341HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: «Ku yi duba zuwa ga wanda yake ƙasa da ku, kada ku yi duba zuwa ga wanda yake sama da ku, hakan zai sa (ku godewa Allah) ba za ku raina ni’imominSa gar…
”
#5343HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira Allah - Ya yarda da shi - cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi ya ce: "Haƙƙin musulmi akan musulmi guda shida ne" aka ce: Waɗannene su ya Manzon Allah?, ya ce: "Idan ka haɗu da shi to ka yi masa sallama, idan ya kiraka ka amsa…
”
#5344HadeethEnc[Hasan ne]
Daga Anas bin Malik, yardar Allah ta tabbata a gare shi, ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Dukkan 'ya'yan Adam kuskure ne, kuma mafifitan masu zunubi su ne masu tuba."
”
#5345HadeethEnc[Ingantacce ne]
A kan Abdullah bn Amr - Allah ya yarda da su duka - ya ce: Mun kasance tare da Manzon Allah - salati da amincin Allah su tabbata a gare shi - a kan tafiya, sai muka sauka zuwa gida. Allah ya tabbata a gare shi -: Addu'a tana cikin duka. Vajtmana ga Manzon Allah - aminci…
”
#5346HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Jabir ɗan Abdullahi - Allah Ya yarda da su - daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi - ya ce: "Kowa ne aikin alheri sadaka ne".
”
#5347HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira Allah - Ya yarda da shi - cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi ya ce: "Kada ku farawa Yahudawa ko Nasara da sallama, idan kun haɗu da ɗayansu a hanya to ku buƙace shi zuwa mafi ƙuncinta".
”
#5348HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Zarr - Allah Ya yarda da shi -ya ce: Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi - ya ce da ni: "Kada ka wulaƙanta komai daga wani aikin alheri, ko da ka gamu da ɗan uwanka ne da sakakkiyar fuska".
”
#5351HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira Allah - Ya yarda da shi - cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi ya ce: "Mai ƙarfi ba shi ne gwanin kaye ba, kadai mai ƙarfi shi ne wanda yake mallakar kansa a yayin fushi".
”
#5352HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Hurairah - Allah ya yarda da shi - tare da isnadi: “Bari saurayi ya gaishe da tsofaffi, masu wucewa, da‘ yan kadan a kan da yawa. ”Kuma a cikin ruwaya:“ Wanda ya hau kan mai tafiya.
”
#5354HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Mas'ud Al-Ansari - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Wani mutum ya zo wurin Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi - sai ya ce: Tafiya ta yanke min, ka ba ni dabbar da za ta ɗaukeni, sai ya ce: "Ba ni da ita", sai wani mutum ya ce: Ya Manzon Allah, n…
”
#5355HadeethEnc[Hasan ne]
Daga Aliyu bn Abi Talib - Allah ya yarda da shi - a cikin isnadi yana cewa: “Ya isa ga jam’i, idan sun wuce, dayansu ya yi sallama, kuma ya isa ga jama’ar ta juya dayansu”.
”
#5357HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Ali bin Abi Dalib - Allah ya yarda da shi - da isnadi: “Idan dayanku ya yi sanadi, to ya fara da dama, idan kuma aka cire shi to ya fara da hagu, kuma bari hannun dama ya kasance na farkonsu ya kwance, kuma na karshe daga cikinsu ya cire”.