Dan Adam bai taba aikata wani aiki ba wanda ai tserar da shi daga Azabar Allah Kamar Ambaton Allah
An rawaito daga Mu'a -Allah ya yarda da shi- ya ce: Maon Allah -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: "Dan Adam bai taba aikata wani aiki ba wanda ai tserar da shi daga Azabar Allah Kamar Ambaton Allah"

