"Ibada a cikin rashin Zaman lafiya kamar Hijira ce zuwa gareni"
Daga Ma'akil Bn Yassar - Allah ya yarda da shi - ya ce Manon Allah -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: "Ibada a cikin rashin Zaman lafiya kamar Hijira ce zuwa gareni"
Books saved in this browser.
Loading favorites…
Tap the heart on any book card to save it here.
Search and read verified Prophetic hadeeth translations, explanations, benefits, categories and source attribution. Page 2.
Smart instant results tolerate minor spelling mistakes, with every filter in one place.
Daga Ma'akil Bn Yassar - Allah ya yarda da shi - ya ce Manon Allah -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: "Ibada a cikin rashin Zaman lafiya kamar Hijira ce zuwa gareni"
Daga Ibn Umar - Allah ya yarda da su - ta hanyar isnadi: “Idan bawa ya yi wa ubangijinsa nasiha da kyakkyawar addu’a ga Allah, to za a ba shi lada biyu”. Daga Abu Musa al-Ash'ari - yardar Allah ta tabbata a gare shi - tare da isnadi mai yaduwa: "Sarkin da ya inganta bau…
Daga Abu Umaamah, Allah ya yarda da shi, ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Na farkon mutane a cikin Allah shi ne wanda ya fara su da aminci". Kuma a cikin ruwayar da Tirmizi ya ce: An ce: Ya Manzon Allah, mutanen biyu sun hadu,…
Daga Abdullah bin Busra al-Aslami - Allah ya yarda da shi - tare da isnadi: “Mafi alherin mutane shi ne na tsawon ransa, da kyawawan ayyukansa.”
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi -: Lallai Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Da yawa mutum daƙal-daƙal abin tunkuɗewa a ƙofofi, da a ce zai yi rantsuwa ga Allah da (Allah) Ya kuɓutar da shi".
An rawaito daga Abu YahayaBin Khuzaim Bn Fatik -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi: "Duk wanda ya ciyar a tafarkin Allah za'a rubuta masa ninkin Lada sau dari bakwai."
Daga Ma'ƙil ɗan Yasar - Allah Ya yarda da shi - lallai cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Ibada a cikin rashin zaman lafiya kamar hijira ce zuwa gareni".
Daga Jabir ɗan Abdullahi - Allah Ya yarda da su - daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi - ya ce: "Kowa ne aikin alheri sadaka ne".
Daga Anas ɗan Malik - Allah Ya yarda da shi - cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi - ya ce: "Wanda yake so a yalwata masa a arzikinsa, kuma a jinkirta masa a rayuwarsa, to, ya sadar da zumuncinsa".
Daga Abdullahi ɗan Salam - Allah Ya yarda da shi - ya ce; Lokacin da Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya iso Madina sai mutane suka fuskanto gare shi, aka ce : Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya iso, Manzon Allah - tsir…
Daga Bara'u - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce -: "Babu wasu musulmai biyu da zasu haɗu sannan su gaisa hannu da hannu sai an gafarta musu kafin su rabu".
Idan Bawa ya Kusance ni da dani daya, sai nima na kusanceshi da tsawon Hannu, idan kuma ya kusance ni da tsawon danin Hannuwa biyu, kuma idan yazo mun yana mai tahowa sai in zo masa ina mai Sassarfa
Follow any language without creating an account.

