”
#4318HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Musa - Allah Ya yarda da shi - daga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Lalle ne Allah - Maɗaukakin sarki - Yana shimfiɗa hannunSa da daddare domin mai laifi da rana ya tuba, kuma Yana shimfiɗa hannunSa da rana domin mai laifi…
”
#4319HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Shaddadu ɗan Aws - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Abubuwa guda biyu na haddacesu daga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Lallai Allah Ya wajabta kyautayi a kan kowane abu, idan za ku yi kisa, to, ku kyautata kisan, kuma idan za ku…
”
#4458HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi Dan aid Dan Asim ya ce: yayin da Allah ya kwaranyo Arziki ga Manzonsa a ranar yakin Hunain; sai ya rabawa Mutane, haka ga wadanda ake janyo hankalinsu zuwa Musulunci, kuma bai bawa Mutanen Madina komai ba, kamar wani abu ya dan sosa musu rai; don bai basu…
”
#4507HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Nana Aisha -Allah ya yarda da ita- Cewa Hamza Dan Amr Al'aslami ya ce da Annabi: Shin zan iya yin Azumi a lokacin tafiya? kuma ya kasance Mai yawan Azumi, sai yace: Idan kaga dama kayi Idan kuma kaga dama kada kayi
”
#4521HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Ba ya halatta ga wata mace musulma ta yi tafiyar dare (ɗaya) sai a tare da ita akwai namiji muharraminta".
”
#4534HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Safiyya Yar Huyai zuwa ga Annabi: "Annabi ya kasance yana i'itikafi sai nazo na ziyarce shi da daddare, sai mukai magana sannan na koma, sai ya tashi don ya rakani, kuma dakinta ya kasance a gidan Usama Dan Zaid, to sai sai wasu Mutane biyu suka wuce daga Mutanen M…
”
#4555HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Allah ba Ya duba zuwa surorinku da dukiyoyinku, sai dai Yana duba zuwa zukatanku da ayyukanku".
”
#4557HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Abdullah Jaber bin Abdullah Al-Ansari - Allah ya yarda da shi - ya ce: Mun kasance tare da Annabi - mai tsira da amincin Allah - a cikin maharan, don haka ya ce: “Akwai maza a Madina da ba ku yi tafiya ba, kuma ba ku yanke hanya ba, sai dai idan suna tare da ku…
”
#4558HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Zarr - Allah Ya yarda da shi - Cewa wasu mutane daga sahabban Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - sun ce wa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -: Ya Manzon Allah, masu dukiyoyi sun tafi da ladaddaki, suna yin sallah kamar ya…
”
#4559HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Mas'ud - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Yana daga abin da mutane suka riska daga zancen Annabci na farko: Idan ba ka da kunya, to ka aikata abin da kake so".
”
#4560HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Umar dan Khaɗɗab - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira daa mincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Dukkan ayyuka (ba sa inganta) sai da niyya, kaɗai mutum (ana ba shi ladan) abin da ya niyyata ne, wanda hijirarsa ta kasance zuwa ga Allah da man…
”
#4704HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi ɗan Umar - Allah Ya yarda da su - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Ka kasance a duniya kamar kai baƙo ne ko mai ƙetare hanya", Ibnu Umar ya kasance yana cewa: Idan ka kai maraice to kada ka saurari safiya, idan…